Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI

0
Shugaba Tinubu ya Nada Mai Shekaru 32 a Matsayin Sabon Shugaban NASENI   Shugabancin Dr. Bashir Gwandu a hukumar NASENI ya zo karshe daga Satumban nan na 2023. Bola Ahmed Tinubu ya dauko Khalil Suleiman Halilu a matsayin sabon shugaban hukumar kasar. Ajuri...

Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya

0
Kamfanin Uber ya ƙaddamar da Baburan Haya Masu Amfani da Lantarki a Kenya   Kamfanin Uber da ke gudanar da hayar abubuwan hawa a shafin intanet, ya ƙaddamar da baburan haya masu amfani da lantarki a birnin Nairobi na ƙasar Kenya,...

Ba za a Samu Bunƙasar Tattalin Arziƙi da ƙaruwar Arziƙi ba, Har Sai Mun...

0
Ba za a Samu Bunƙasar Tattalin Arziƙi da ƙaruwar Arziƙi ba, Har Sai Mun Kakkaɓe Ta'addanci - Shugaba Tinubu     Shugaba Bola Tinubu ya buƙaci Majalisar Ɗinkin Duniya ta ƙara ɓullo da ƙwararan matakan tallafa wa Najeriya a yaƙin da take...

Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi

0
Janye Tallafin Fetur: Kungiyar ƙwadago za ta Shiga Yajin Aikin Gargaɗi   Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya ta sanar da aniyar shiga yajin aikin gargaɗi na kwana biyu a kan matsin rayuwa da 'yan ƙasar ke ciki sakamakon janye tallafin...

‘Yan Ta’adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa...

0
'Yan Ta'adda na Fito da Sabbin Dabarun Hare-Hare a Arewa Maso Yamma da Arewa ta Tsakiya   Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da wata sanarwa inda take cewa wasu 'yan ta'adda da ke kai hare-hare a shiyyar arewa maso yamma da...

Liverpool ta ki Amincewa da Tayin Fam Miliyan 150 kan Salah

0
Liverpool ta ki Amincewa da Tayin Fam Miliyan 150 kan Salah   Liverpool ta ki amincewa da tayin fam miliyan 150 daga kungiyar Al-Ittihad ta Saudi Pro League kan dan wasan gaba Mohammed Salah. An yi tayin dan wasan mai shekaru 31...

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin ‘Yan ta-da-ƙayar-Baya

0
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kai Farmaki Sansanin 'Yan ta-da-ƙayar-Baya     Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai wani farmaki Juma'a a sansanonin 'yan Boko Haram a Borno da kuma wasu haramtattun wuraren tace ɗanye mai a jahar Ribas . Mai magana da...

Shugaba Tinubu ya Ware N50bn Don Aikin Sake Gina Yankunan Arewa – Shettima

0
Shugaba Tinubu ya Ware N50bn Don Aikin Sake Gina Yankunan Arewa - Shettima   Mataimakin shugaban Najeriya ya ce shugaban ƙasar ya ware naira biliyan 50 don aikin sake gina yankuna arewa maso yamma da arewa maso gabashin ƙasar, da ke...

Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas

0
Gyara: Gwamnatin Tarayya Zata Rufe Filin Jiragen Sama na Murtala Muhammed da ke Legas   Sabon ministan Shugaba Bola Ahmed Tinubu na sufurin jiragen sama da cigaban samaniya, Festus Keyamo, ya ce a rushe wurin ajiye jiragen sama na Dominion da...

Ban ga Dalilin da Zai sa Sojojin Nijar su Kasa Miƙa Mulki Nan da...

0
Ban ga Dalilin da Zai sa Sojojin Nijar su Kasa Miƙa Mulki Nan da Wata 9 ba - Tinubu     Jagoran ƙungiyar Ecowas kuma shugaban Najeriya Bola Tinubu ya shawarci sojojin da ke mulki a Nijar, su mayar da ƙasar kan...