EFCC ta Mayar wa da ‘yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta
EFCC ta Mayar wa da 'yar Birtaniya N25m da aka Damfare ta
Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tatalin Arzikin Najeriya Ta'annati EFCC ta mayar wa Christine Brown wata 'yar Birtaniya da aka yi zambata ta intanet, kudinta dala...
Jagoran Juyin Mulki a Gabon ya Kare Matakin da Sojoji Suka ɗauka na Kawo...
Jagoran Juyin Mulki a Gabon ya Kare Matakin da Sojoji Suka ɗauka na Kawo Karshen Mulkin Shugaba Bongo
Janar din sojin da ya jagoranci juyin mulki a Gabon kuma shugaban gwamnatin riƙo, ya kare matakin da sojoji suka ɗauka na...
Jirgin ƙasa ya Take Ma’aikata 5 a Italiya
Jirgin ƙasa ya Take Ma'aikata 5 a Italiya
Ma'aikatan layin dogo biyar sun mutu, bayan wani jirgin kasa mai karfin gaske ya banke su a kasar Italiya.
Ma'aikatan dai na ɗauke ne da kayan aikin da za su yi amfani da...
Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa
Majalisar Wakilai za ta Binciki NAGWW Kan Kashe N81bn Wajen Dashen Itatuwa a Arewa
Hukumar kula da shirin dashen itatuwa wanda aka fi sani da Great Green Wall Project na fuskantar bincike kan yadda ake zargin ta kashe naira biliyan...
Ministar Raya Al’adu: An Buƙaci Kotu ta Soke Naɗin da aka yi wa Hannatu...
Ministar Raya Al'adu: An Buƙaci Kotu ta Soke Naɗin da aka yi wa Hannatu Musawa
Wata ƙungiyar farar-hula da ake kira 'Incorporated Trustees of Concerned Nigerians' ta kai sabuwar ministar raya al'adu, Hannatu Musa Musawa Kotu inda ta buƙaci a...
Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona
Brighton na Shirin kammala Yarjejeniyar ɗauko Ansu Fati Daga Barcelona
Dan wasan gaba na kasar Sifaniya Ansu Fati na shirin kammala yarjejeniyar aro na tsawon kakar wasa daya zuwa Brighton daga Barcelona.
Fati ya rasa gurbinsa a Barcelona, wadda ke bukatar...
Nyesom Wike ya ƙalubalanci Jam’iyyarsa ta PDP Kan Barazanar Korarsa
Nyesom Wike ya ƙalubalanci Jam'iyyarsa ta PDP Kan Barazanar Korarsa
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ƙalubalanci jam'iyyarsa ta PDP kan barazanar korarsa, yana mai cewa babu wanda ya isa.
A lokacin wata tattaunawa da ya yi da kafar Talabijin Channels, ministan...
Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar ta Bayar da Umurnin Fitar da Jakadan Faransa da ke...
Gwamnatin Mulkin Sojin Nijar ta Bayar da Umurnin Fitar da Jakadan Faransa da ke ƙasar
Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta bayar da umurnin fitar da jakadan Faransa da ke ƙasar, inda ta ce a yanzu ya rasa kariyarsa ta diflomasiyya.
Mista...
Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa
Darajar Naira na Ci gaba da Faɗuwa
A na ci gaba da nuna fargaba game da matakin Kamfanin Haƙar Mai na Najeriya, NNPC Limited, na nemo rancen dala biliyan 3 daga Bankin Afirka domin taimakawa wajen farfaɗo da kasuwar musayar...
Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja
Kifewar Kwale-Kwale: Mutane 6 Sun ɓace a Jihar Neja
Aƙalla fiye da fasinjoji shida ne aka bayyana cewa sun ɓace bayan da wani kwale-kwale ya kife da su a kogin Zamre a ƙaramar hukumar mulki ta Agwara da ke jahar...





















