Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Zuwa Ga Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf…
Ya mai girma Gwamna muna masu neman taimakon ka a matsayinmu na talakawanka a wannan gari na jahar Kano mai tarin albarka. Wannan taimako ne wanda ‘yan jahar Kano da Nigeria baki...
Aikin Hajji Zai Kara Tsada – Hukumar Kula da Alhazai ta kasa
Aikin Hajji Zai Kara Tsada - Hukumar Kula da Alhazai ta kasa
Hukumar kula da Alhazai a kasar nan ta tabbatar da za a karin kudi sosai wajen zuwa aikin hajji.
Shugaban NAHCON ya ce tsarin da CBN ta kawo na...
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja
Yaran Asari Dokubo Sun Dira Harabar Kotun Zaɓen Shugaban ƙasa a Abuja
Yaran Asari Dokubo, tsohon shugaban tsagerun Neja Delta sun dira harabar kotun zaɓen shugaban ƙasa a Abuja.
Matasan ɗauke da alluna sun je kotun ne domin nuna goyon bayansu...
Gwamna Seyi Makinde Zai Karɓo Bashin N50bn
Gwamna Seyi Makinde Zai Karɓo Bashin N50bn
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo zai karɓo bashin kuɗi Naira biliyan 50 domin gudanar da harkokin gwamnatinsa.
Wannan ya biyo bayan amincewar da majalisar dokokin jihar ta yi wa buƙatar a zamanta na...
Sauraron ƙararakin Zaɓen Shugaban ƙasa: Kotu ta Tafi Hutun Minti 15
Sauraron ƙararakin Zaɓen Shugaban ƙasa: Kotu ta Tafi Hutun Minti 15
Kotun da ke sauraron ƙararakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya ta sanar da tafiya hutun minti 15 domin ci gaba da yanke hukuncin ƙararrakin da ke gabanta.
Mai shari'a Haruna...
Juyin Mulki: Tsorona ya Tabbata a Gabon Cewa Masu Kwaikwayo za su Fara Aikata...
Juyin Mulki: Tsorona ya Tabbata a Gabon Cewa Masu Kwaikwayo za su Fara Aikata Irin Haka - Shugaba Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce yana ta fargabar cewa sojoji za su fara karbe mulki a Afrika bayan juyin mulkin...
Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma’aikatan Jihar ƙarin Albashi
Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma'aikatan Jihar ƙarin Albashi
Gwamnatin jihar Gombe ta amince da yi wa ma'aikatan jihar ƙarin naira 10,000 a albashinsu, a wani ɓangare na rage raɗadin cire tallafin man fetur.
Yayin da yake jawani ga manema labarai...
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora
DSS ta Kama Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Kingsley Obiora
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta kama Kingsley Obiora, mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) mai kula da manufofin tattalin arziki.
Koda dai rundunar tsaron sirrin bata tabbatar da lamarin ba...
Maimakon N5bn: Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Tura wa Jihohi N2bn
Maimakon N5bn: Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Tura wa Jihohi N2bn
Gwamnatin shugaba Tinubu ta sakar wa kowace jiha a Najeriya Naira biliyan 2 maimakon biliyan N5 na rage radaɗin cire tallafin fetur.
Ministan kuɗi na tarayya, Wale Edun, ya ce FG...
An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 – Mele...
An Samu Raguwar Amfani da Man Fetur a Najeriya da Kaso 30 - Mele Kyari
Shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa an samu raguwar amfani da man fetur a kasar da kaso 30.
Kyari ya ce wannan bai rasa...





















