Ma’aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya – Ministan Lafiya
Ma'aikatan Lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya - Ministan Lafiya
Ministan Lafiya da walwalar al'umma na Najeriya Farfesa Ali Pate ya ce ma'aikatan lafiya 400,000 sun yi ƙadan a Najeriya, idan aka yi la'akari da buƙatarsu da ake yi...
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da wani yaƙi a safiyar nan a yankin Awdheegle da le gundumar Lower Shabelle a kudancin Somaliya.
Maharan sun kai hare-hare ta fuskoki da...
Alamomin Kansar Mama
Alamomin Kansar Mama
Mutane suna jin an ce kansa ko cutar Daji, kowa yasan cuta ce da ake shan wuya kuma ba a warkewa idan ana fama da ita.
Amma tun karshen shekarun 1970, adadin mutanen da ke tsira daga wannan...
Shugaba Tinubu ya Wuce Dubai Daga Indiya
Shugaba Tinubu ya Wuce Dubai Daga Indiya
Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai ya da zango a Dubai daga taron G-20 da yake halarta a Indiya, domin ganawa da jagororin ƙasar.
Cikin wata sanarwa da fadar shugaban na Najeriya ta wallafa shafinta...
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamus ta Kori Kocinta, Hansi Flick
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamus ta Kori Kocinta, Hansi Flick
Hukumar kwallon kafa ta Jamus ta sallami kociyanta, Hansi Flick, bayan da Japan ta doke ƙasar da 4-1 a wasan sada zumunta.
Ya zama koci na farko da aka kora a...
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Jam’iyyar LP ta Kasa Gamsar da Kotu da Hujjoji
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: 'Jam'iyyar LP ta Kasa Gamsar da Kotu da Hujjoji'
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce jam'iyyar LP ta kasa gamsar da kotun da hujjojin da take da su kan ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu na APC...
Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki
Sabon Farashin Mitar Wutar Lantarki
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙarin farashin mitar wutar lantarki a duka fadin ƙasar nan.
Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da hukumar da ke sanya ido kan wutar lantarki ta Najeriya (NERC).
Hakan a...
Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari’ar Zaɓen Shugaban...
Labaran ƙarya da ake Yaɗawa a Kan Alƙalan da ke Jagorantar Shari'ar Zaɓen Shugaban Najeriya
Alƙalai na can suna yanke hukunci a kan shari'ar da ke ƙalubalantar nasarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaɓen ranar 25 ga...
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Kotu ta Kori ɗaya Daga Cikin ƙorafe-ƙorafen Jam’iyyar APM
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Kotu ta Kori ɗaya Daga Cikin ƙorafe-ƙorafen Jam'iyyar APM
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya ta kori ƙarar jam'iyyar APM wadda ke ƙalubalantar nasarar Bola Ahmed Tinubu, na jam'iyyar APC.
Mai shari'a Haruna Tsammani da ya...
Ya Kamata ƙasata ta Taƙaita Yawan Haihuwa – Shugaban Masar
Ya Kamata ƙasata ta Taƙaita Yawan Haihuwa - Shugaban Masar
Shugaban ƙasar Masar Abdul Fattah al-Sisi ya ce ƙasarsa na buƙatar rage yawan haihuwa domin kauce wa manyan matsalolin da ke tunkarar ƙasar.
Shugaba Sisi ya ce ya kamata ƙasar ta...





















