Majalisar Dokokin Jihar Kano ta Dakatar da Shugaban ƙaramar Hukumar Gwale, Khalid Diso
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta Dakatar da Shugaban ƙaramar Hukumar Gwale, Khalid Diso
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da Ciyaman ɗin karamar hukumar Gwale, Khalid Ishaq Diso, bisa zargin sayar da kadarorin gwamnati.
Shugaban majalisa, Yusuf Isma'il Falgore, ya ce...
Shugaba Tinubu ya Buƙaci a Gudanar da Bincike Kan Yawan Hatsarin Jirgin Ruwa a...
Shugaba Tinubu ya Buƙaci a Gudanar da Bincike Kan Yawan Hatsarin Jirgin Ruwa a Fadin Najeriya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya jajanta wa iyalan waɗanda hatsarin jirgin ruwa ya rutsa da su a ƙaramar hukumar Mokwa ta jihar Neja da...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 10,000 sun Bace a Libya
Ambaliyar Ruwa: Mutane 10,000 sun Bace a Libya
Kimanin mutum 10,000 ne ake tunanin sun bace sakamakon ambaliyar ruwa a Libya, a cewar wani jami'in kungiyar agaji ta Red Cross da Red Crescent International (IFRC).
"Za mu iya tabbatarwa daga majiyoyin...
Shugaban Zimbabwe ya Naɗa ɗansa a Matsayin ƙaramin Ministan Kuɗi
Shugaban Zimbabwe ya Naɗa ɗansa a Matsayin ƙaramin Ministan Kuɗi
Ana zargin shugaban ƙasar Zimbabwe,Emmerson Mnangagwa da nuna yar gida tun bayan da nada danshi da dan uwanshi a cikin majalisar zartarwarsa bayan nasarar da ya samu a zaben da...
Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Ambaliyar Ruwa: Kadoji da Dama sun Kuɓuce a China
Mahukuntan ƙasar China sun bayyana cewa, wasu kadoji sun tsere daga wani gandu da ake kiwata su a kudancin ƙasar, lokacin da guguwar Haikui ta haddasa ambaliya.
Kadoji kusan 75 ne suka...
An dakatar da Paul Pogba
An dakatar da Paul Pogba
An dakatar da ɗan wasan tsakiya na Juventus Paul Pogba na ɗan wani lokaci bayan wani binciken lafiya ya nuna sanadarin mazantaka ya yi ƙarfi a jikinsa.
Hukumar da ke binciken kwayoyi ta Italiya ta ce...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon...
Najeriya na da Kashi ɗaya Cikin Huɗu na Masu Fama da Cutar Zazzaɓin Cizon Sauro - Hukumar Lafiya ta Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce fiye da kashi ɗaya cikin huɗu na masu fama da cutar zazzaɓin cizon sauro...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a...
Jihohin da za su Samun Ruwan Sama Mai ƙarfi na Tsawon Kwana 3 a Faɗin Najeriya - NiMet
Hukumar kula da yanayin samaniya ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun ruwan sama kamar da bakin ƙwarya gami da tsawa daga...
Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja
Fasinjoji 20 Sun Mutu a Hatsarin ƙwale-kwale a Jihar Neja
Aƙalla mutum 24 galibinsu manoma ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka ɓace a lokacin da wani ƙwale-kwale ɗauke da fasinjoji ya kife a garin Gbajibo, a ƙaramar...
Kotu ta Tsige Dan Majalisar NNPP, ta Bayyana na APC a Matsayin Wanda ya...
Kotu ta Tsige Dan Majalisar NNPP, ta Bayyana na APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben
An haramtawa dan tsagin Kwankwaso kujerar majalisar wakilai biyo bayan rashin gaskiya da ya aikata gabanin zaben majalisa.
An ruwaito cewa, an ba dan takarar...




















