Adadin Mutanen da Hatsarin Jirgin Ruwa ya Kashe a Cikin Shekara 3 a Najeriya

0
Adadin Mutanen da Hatsarin Jirgin Ruwa ya Kashe a Cikin Shekara 3 a Najeriya   Aƙalla mutum 936 ne suka mutu a hatsarin jirgin ruwa daba-daban da suka faru a Najeriya cikin shekara uku. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa ƙarancin hanyoyin...

Faransa ta Haramta Sayar da Wayoyin iPhone 12 a ƙasarta

0
Faransa ta Haramta Sayar da Wayoyin iPhone 12 a ƙasarta   Hukumomi a Faransa sun umurci kamfanin Apple da ya daina sayar da wayoyinsa na iPhone 12 a ƙasar, suna iƙirarin tana fitar da tururin radiyeshan (radiation) mai yawa sama da...

Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba – Fasto Elijah Ayodele

0
Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba - Fasto Elijah Ayodele   Fasto Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual Church ya bayyana cewa wasu gwamnonin kotu ba za ta ƙwace nasararsu ba. Babban faston a wani rubutu da...

Mambobin ƙungiyar NURTW Sun Dambatu a Abuja

0
Mambobin ƙungiyar NURTW Sun Dambatu a Abuja   Mutanen birnin tarayya Abuja sun shiga firgici a ranar Talata lokacin da mambobin NURTW suka yi rikici inda har bindigu aka harba. Shaidar ganau ba jiyau ba ya bayyana cewa ba zai iya tantance...

Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar

0
Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar   Gwamnan jihar Cross Rivers ya sanya dokar kulle a wasu ƙauyuka huɗu na ƙaramar hukumar Yaba ta jihar. Gwamna Bassey Otu ya sanya dokar kullen ne biyo bayan...

Gwamnatin Adamawa ta Gano Abubuwa Guda 3 da Suke Haddasa Hatsarin Kwale-Kwale a Jihar

0
Gwamnatin Adamawa ta Gano Abubuwa Guda 3 da Suke Haddasa Hatsarin Kwale-Kwale a Jihar   Muhimman dalilan da suka haddasa hatsarin jirgin ruwa sau uku cikin mako ɗaya a jihar Adamawa sun bayyana. Gwamnatin Ahmadu Fintiri ta bayyana cewa zata ɗauki matakai...

Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara

0
Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kano, ta zartar da hukunci kan ƙarar zaɓen sanatan Kano ta Kudu. Kotun ta yi fatali da ƙarar da Kabiru...

Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa

0
Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa Alaka na kara tsami yayin da Gwamna Akeredolu ya kori dukkan hadiman mataimakinsa. Wannan na zuwa ne bayan gwamnan ya shafe watanni ya na jinya a kasar Germany. Kafin dawowarsa a wannan mako, an samu...

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC

0
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC   Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi, jam'iyyar APC ta yi babban kamu daga babbar jam'iyyar adawa PDP. Tsohon mataimakin gwamnan jihar, Arc Yomi Awoniyi, ya...

Ribar N71.2bn a Sa’o’i 24: Aliko Dangote ya Shiga Jerin Manyan Attajirai 100 na...

0
Ribar N71.2bn a Sa'o'i 24: Aliko Dangote ya Shiga Jerin Manyan Attajirai 100 na Duniya   Shahararren ɗan kasuwa Aliko Dangote ya samu ribar naira biliyan 71.2 a cikin sa'o'i 24. Hakan ya bai wa Dangote damar shiga cikin jerin manyan attajirai...