A cikin Shekara ɗaya tal Zamu Kawo Sauyi a Yanayin Tsaron Najeriya – Badaru...

0
A cikin Shekara ɗaya tal Zamu Kawo Sauyi a Yanayin Tsaron Najeriya - Badaru da Matawalle   Ministocin tsaro, Muhammad Badaru da Bello Matawalle sun yi alkawarin kawo sauyi a yanayin tsaron Najeriya cikin shekara. ɗaya Tsoffin gwamnonin sun shiga ofis a...

Shehu Sani ya Shawarci Wike ya bi a Hankali Don Gudun Kar a Samu...

0
Shehu Sani ya Shawarci Wike ya bi a Hankali Don Gudun Kar a Samu Matsala   Sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike ya shiga ofis domin fara aiki. Wike mamba ne a babbar jam'iyyar adawa ta PDP da ake yi...

Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya: Mutane 620 Sun Mutu a Mozambique

0
Yajin Aikin Ma'aikatan Lafiya: Mutune 620 Sun Mutu a Mozambique   Aƙalla mutum 620 sun rasa rayukansu a cikin kwanaki 40 da suka gabata sakamakon yajin aikin da ma’aikatan lafiya a Maputo, babban birnin Mozambique ke yi. Wannan ne karon farko a...

Shin Ko Wanne Hali Abdulrasheed Bawa ke Ciki?

0
Shin Ko Wanne Hali Abdulrasheed Bawa ke Ciki?   Masu fafutuka da lauyoyin kare 'yancin ɗan'adam a Najeriya na ci gaba da nuna damuwa a kan ci gaba da tsare dakataccen shugaban babbar hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC). Suna...

Sabon Ministan Birnin Tarayya, Wike ya yi Barazanar Rusa Gidaje

0
Sabon Ministan Birnin Tarayya, Wike ya yi Barazanar Rusa Gidaje   Sabon ministan babban birnin tarayyar Najeriya - Abuja, Nyesom Wike, ya yi barazanar fara rusa gidajen da aka gina ba bisa ka’ida ba. Wike ya bayyana haka ne a jawabinsa na...

Gwamnan Kaduna ya Rage Kuɗin Makaranta a Manyan Makarantun Jihar

0
Gwamnan Kaduna ya Rage Kuɗin Makaranta a Manyan Makarantun Jihar   Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya amince da rage kuɗin makaranta a manyan makarantu na jihar. A cikin wata sanarwa da ya fitar yau Litinin, gwamnan ya ce ya yi hakan...

Hukuncin da aka Yanke wa Malamar Jinya da Take wa ƙananan Yara Kisan ɗauki...

0
Hukuncin da aka Yanke wa Malamar Jinya da Take wa ƙananan Yara Kisan ɗauki ɗai-ɗai   An yanke hukuncin ɗaurin rai-da-rai ga wata ma'aikaciyar jinyar jarirai, Lucy Letby, wadda ita ce ta fi yi wa ƙananan yara kisan ɗauki ɗai-ɗai a...

Wike ya yi Alƙawarin Inganta Tsaro a Babban Birnin Tarayya

0
Wike ya yi Alƙawarin Inganta Tsaro a Babban Birnin Tarayya Sabon ministan Abuja, Mista Nyesom Wike ya ci alwashin inganta tsaro a babban birnin na Najeriya, jim kaɗan bayan Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da shi a kan muƙaminsa. Tsohon gwamnan...

Greenwood Zai Bar Manchester United

0
Greenwood Zai Bar Manchester United   Manchester United ta cimma yarjejeniya da Mason Greenwood cewar ba zai ci gaba da taka leda a kungiyar ba. Sun cimma wannan matsaya, bayan wata shida da aka yi kan wasu halayyarsa ta rashin kyautawa. An tsare...

Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba...

0
Ba mu Amince Sojojin Nijar su Ci gaba da Mulki Har Shekara Uku ba - Ecowas ga Tchiani   Kungiyar Ecowas ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da...