Hukumar Tace Finafinan Jihar Kano ta Kulle Sutudiyon Mawaƙi Idris Danzaki
Hukumar Tace Finafinan Jihar Kano ta Kulle Sutudiyon Mawaƙi Idris Danzaki
Sutudiyon mawaƙi Idris Danzaki ya sha garƙama a hannun jami'an hukumar tace finafinai da ɗab'i ta jihar Kano.
Hukumar ta garƙame sutudiyon mawaƙin na siyasa ne bayan ya yi biris...
Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Siyar da Iskar Gas Kan N250 ko Wace Lita
Gwamnatin Tarayya ta Sanar da Siyar da Iskar Gas Kan N250 ko Wace Lita
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sanar da siyar da iskar gas a kan Naira 250 ko wace lita.
Gwamnatin Tarayya ta bukaci mutane su mayar da ababan...
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Imo ya ba da Umarnin Kama Sufetan da ya Mari...
Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Imo ya ba da Umarnin Kama Sufetan da ya Mari Direba
Kwamishinan 'yan sandan jihar Imo, ya ba da umarnin a kama wani Sufetan 'yan sanda.
Hakan ya biyo bayan ganinsa da aka yi a cikin wani...
Kungiyar AU ta Dakatar da Nijar Daga Dukkan Ayyukanta
Kungiyar AU ta Dakatar da Nijar Daga Dukkan Ayyukanta
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta dakatar da Nijar daga dukkan ayyukanta bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a watan Yulin 2023.
Kwamitin zaman lafiya da tsaro na AU ya yi kira...
Kungiyar Barcelona za ta Rage Yawan Kashe Kudade ga ‘Yan Wasan
Kungiyar Barcelona za ta Rage Yawan Kashe Kudade ga 'Yan Wasan
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta za ta kafa dokar hana 'yan wasa karin kumallo don rage kashe kudade.
A bayyane ya ke Barcelona na shan daka tare da kame-kame...
El-Rufai ya Shawarci ECOWAS da ta Dakatar da Shirin Amfani da ƙarfin Soji a...
El-Rufai ya Shawarci ECOWAS da ta Dakatar da Shirin Amfani da ƙarfin Soji a Jamhuriyar Nijar
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shawarci Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta dakatar da shirin amfani da ƙarfin soji...
Bayan Shekara 9: Sojojin Najeriya Sun Ceto ƴar Makarantar Chibok
Bayan Shekara 9: Sojojin Najeriya Sun Ceto ƴar Makarantar Chibok
Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto daya daga cikin 'yan matan makarantar Chibok, wadda mayaƙan Boko Haram suka sace bayan shafe shekaru tara a hannunsu.
Gidan talabijin na Channels ya ruwaito...
Kakakin Atiku ya Caccaki Wike Kan Barazanar Yin Rusau a Birnin Tarayya
Kakakin Atiku ya Caccaki Wike Kan Barazanar Yin Rusau a Birnin Tarayya
Daniel Bwala, kakakin Atiku Abubakar, ya caccaki barazanar yin rusau da sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi.
Wike bayan an rantsar da shi a ranar Litinin,...
Dr. Kabir Asgar Zai Wallafa Littafin Tarihin Marigayi Sheikh Albani Zaria
Dr. Kabir Asgar Zai Wallafa Littafin Tarihin Marigayi Sheikh Albani Zaria
Kabir Abubakar Aminu ya na rubuta littafin da ya tattara rayuwar Sheikh Muhammad Auwal Adam.
A matsayinsa na tsohon dalibi, malamin ya san wanene Albaniy Zaria da irin hidimarsa ga...
An Gurfanar da Diezani Alison-Madueke a Gaban Kotu Kan Cin Hanci
An Gurfanar da Diezani Alison-Madueke a Gaban Kotu Kan Cin Hanci
'Yan sandan Burtaniya sun gurfanar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison-Madueke a gaban kotu kan cin hanci.
'Yan sandan sun bayyana haka a ranar Talata 22 ga watan Agusta...





















