LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan ‘Yan Bindigar Arewacin Najeriya
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan 'Yan Bindigar Arewacin Najeriya
Sojojin kasar Amurka sun gudanar da atisayen ceton ran wani Ba-Amurke da aka boye a arewacin Najeriya bayan an yi garkuwa da shi.
A ranar Talata ne 'yan...
korona: Cutar ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya
korona: Cutar ta Sake Kashe Wasu Mutune a Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce adadin mutanen da annobar korona ta harba a ƙasar sun kai 62,691 bayan da aka gano ƙarin mutum 170 da suka...
MDD: Ta Girmama ‘Yar Najeriya a Matsayin ‘Yar sanda ta Shekara
MDD: Ta Girmama 'Yar Najeriya a Matsayin 'Yar sanda ta Shekara
An zaɓi wata 'yar Najeriya a matsayin waɗanda aka grimama da samun kyautar lambar yabo ta 'yar sanda ta shekara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD).
Catherine Ugorji wadda...
Wata Mota ta Kutsa Kai Cikin Masallacin Ka’aba da Gudu
Wata Mota ta Kutsa Kai Cikin Masallacin Ka’aba da Gudu
Wata mota ta cinna kai cikin Masallacin Ka'aba yayin da ta kwaso da gudu.
Lamarin ya afku ne a ranar Juma'a, 30 ga watan Oktoba, da karfe 10:30 na dare -...
Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da...
Amurka ta Gano Jemagun da ke Bai wa Juna Tazara Idan ba su da Lafiya
Wani sabon bincike ya nuna cewa jemagu kan yi nesa da junansu a lokacin da suka kamu da rashin lafiya, yayin da sukan takaita yadda...
Italy: ‘Yan Sandan Kasar Sun Kama ‘Sarkin Ferrara’ da Sauran Wasu ‘Yan Nigeria
Italy: 'Yan Sandan Kasar Sun Kama 'Sarkin Ferrara' da Sauran Wasu 'Yan Nigeria
Halayyar da wasu 'yan Najeriya ke nunawa a kasashen ketare ta jawo zubewar mutunci da darajar bakin mutum a idon duniya.
Ƴansandan ƙasar italiya sun kai farmaki kan...
Kuma Dai: ‘Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal
Kuma Dai: 'Ƴan cirani 140 Sun Nutse a Tekun Senegal
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar 'yan cirani 140 da suka nutse a gaɓar tekun Senegal, bayan wani kwale-kwale da ya dauko su su 200 ya nutse.
An ceto...
Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD
Kacici-Kacici Kan Rayuwar Annabi Muhammad SAW#MAULUD
An fara wallafa wannan kacici-kacici ne a shekarar 2019 da ta gabata, wato 1441 bayan hijira kenan, sai muka sake wallafa ta a yau.
Galibin Musulmi sun yi amanna cewa ranar 12 ga watan Rabi'ul...
WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala
WTO: Dalilan da Yasa Amurka Bata Goyen Bayan Ngozi Okojo Iweala
Amurka ta fito karara ta nuna ba ta goyon bayan Ngozi Okonjo-Iweala a WTO
Gwamnatin Trump ta fi karkata wajen Ministar kasar Koriya, Yoo Myung-hee - Okonjo-Iweala ta yi aiki...
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne
Afghanistan: Mako ɗaya a Kasar Tamkar Zuwa Lahira a Dawo ne
Ya ɗauki sa'o'i uku kafin Hussain Haidari ya sami abin da yake nema. Ya gane wa idanunsa fuskokin gawarwakin matasa da dama a cikin jakar saka gawarwakin kafin...