Saudiyya: Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW
Saudiyya: Allah-Wadai da Zanen ɓatancin Annabi Muhammad SAW
Ƙasar Saudiyya ta yi Allah-wadai da zanen barkwancin da ake kallo a matsayin ɓatanci ga Manzon Allah SAW, da aka yi a Faransa.
Sanarwar da ma'aikatar harkokin wajen ƙasar ta fitar...
Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar
Masar: Cin Zarafi ya sa Mata Sun Zama Jarumai a Kasar
Ga mata da 'yan mata a Masar, cin zarafi ya daɗe yana faruwa, amma waɗanda abin ya shafa yanzu suna gwagwarmaya ba kamar da ba, in ji Salma El-Wardany.
Duk...
Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab ‘ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin
Somaliya: Ƙungiyar Al-Shabab 'ta fi Gwamnatin ƙasarta Samun Kuɗin
Ƙungiyar masu tayar da ƙayar baya ta al-Shabab a Somaliya na amfani da barazana da zin zarafi don samun kuɗaɗen shiga masu yawa fiye da hukumomin ƙasar, a cewar rahoto.
Masu tayar...
Uganda: Korona ta Kashe Tsohon Kakakin Sojoji
Uganda: Korona ta Kashe Tsohon Kakakin Sojoji
An kwantar da tsohon sojan ne a wani asibiti a ranar Lahadi bayan koken fama da ciwon kirji da hawan jinni da ciwon siga da kuma tari.
Mai magana da yawun gwamnatin kasar Ofwono...
Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki
Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki
Gwamnatin Nigeria ta shirya tsaf domin fara aikawa Chadi wutar lantarki, duk da cewa da ma can tana aikawa jamhuriyar Niger, Benin da Togo.
A halin yanzu, cibiyoyi 27 bakwai ne ke rarraba...
Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa
Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa
Faransa ta bukaci kasashen Gabas Ta Tsakiya da ka da su amince da kiraye-kirayen ƙaurace wa sayen kayayyakinta.
Kauracewa kayayyakin da Faransa ke sayarwa wani ɓanagare na nuna fushi kan matakin...
Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars
Yadda Lagos ta Tafka Asarar Sama da Naira Biliyan 400 Saboda Zanga-Zangar EndSars
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa ta yi asarar kimanin sama da dalar Amurka biliyan ɗaya sakamakon rikicin da ya ɓarke a jihar, biyo bayan zanga-zangar EndSars...
Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura
Jawabin Buhari na Ranar Alhamis ya Bar Baya da ƙura
Bayanin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi a ranar Alhamis ya bar baya da ƙura, inda jama'a da dama ke zaton shugaban zai taɓo wasu batutuwa amma ya yi...
Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona
Legas: Yadda Wasu jama’a su ka Fasa Rumbun Ajiyar Kayan Tallafin Korona
Tirmitsitsi ya barke a Lagos, yayin da cincirindon mutane su ka fasa wani sito da aka ajiye kayan tallafin korona su ka rika jidar kayan abinci,...
An saka Dokar Hana Fita a Anambra an Kuma Samu Bata gari sun ƙona caji...
An saka Dokar Hana Fita a Anambra an Kuma Samu Bata gari sun ƙona caji ofis a Imo
Gwamnatin jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya ta sanya dokar hana fita ta sa’a 24 a dukkan sassan...