An saka Dokar Hana Fita a Anambra an Kuma Samu  Bata gari  sun  ƙona caji ofis a Imo     

 

Gwamnatin jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya ta sanya dokar hana fita ta sa’a 24 a dukkan sassan jihar sakamakon tashin hankalin da ke ƙaruwa, wadda ta biyo bayan zanga-zangar EndSARS.

Jihohi da dama a yankin kudu maso kudu ma sun sanya dokar.

Haka kuma gwamnatin jihar ta Anambra ta sanar da rufe dukkanin makarantu da kasuwanni har sai abin da hali ya yi.

Kazalika ɓata garin sun ƙona wani ofishin ƴan sanda na Orji a jihar Imo da ke kudu maso yammacin ƙasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here