An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka
An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka
A ranar Laraba ne mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Mal Nuhu Ribadu, ya nemi afuwar gamayyar ƙungiyar ƙwadago kan harin da aka kai wa shugabanta...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari’ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari'ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta kammala sauraron shari'ar zaɓen gwamnan jihar Nasarawa.
Gwamnan jihar Abdullahi Sule na jam'iyyar APC ne ya shigar da ƙarar, yana ƙalubalantar...
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan karin kasafin kudin 2023 wanda yake kan naira triliyan 2.17
Tinubu ya rattaba hannu kan takardar kasafin kudin ne a yau Laraba, 8...
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu
'Yan Najeriya na ci gaba da nuna bacin rai da kwakwazo har a shafukan sada zumunta kan yunƙurin gwamnati na sayen sabbin motocin alfarma ga Uwargidan shugaban ƙasar, Remi...
Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? – Wike
Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? - Wike
Ministan Abuja ya yi karin haske a kan rikicin siyasar da ya dabaibaye siyasar jiharsa ta Ribas, kan yunkurin tsige Gwamna Siminalayi Fubara na jihar mai...
Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu
Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu
Kotu ta bayyana kujerar Samuel Anyanwu, ɗan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ta sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa a matsayin wacce ba kowa...
An Bankado Yawan Asusun Bankin da Samuel Ortom ya ɓoye Kafin ya Bar Mulki
An Bankado Yawan Asusun Bankin da Samuel Ortom ya ɓoye Kafin ya Bar Mulki
Gwamnatin jihar Benuwai ta bankaɗo badaƙalar yawan asusun bankin da Samuel Ortom ya ɓoye kafin ya bar mulki.
Kwamishinan kuɗi da tsare-tsaren kasafi, Michael Oglegba, ya ce...
Dalilin da Yasa na Fice Daga Zauren Majalisa Ana Tsaka da Muhawara – Sanata...
Dalilin da Yasa na Fice Daga Zauren Majalisa Ana Tsaka da Muhawara - Sanata Ndume
"Babu shakka akwai rashin jituwa da ke faruwa a majalisa tsakanin wanda yake jagorancin da kuma wasu, amma duk lamarin 'yan kanzagi ne masu shiga...
Gwamnatin Tarayya ta Tsara N26trn a Matsayin Kasafin Kuɗi na 2024
Gwamnatin Tarayya ta Tsara N26trn a Matsayin Kasafin Kuɗi na 2024
Najeriya ta tsara naira tiriliyan 26.01 (dala biliyan 33.8) a matsayin kasafin kuɗi na shekarar 2024 da za ta miƙa wa majalisar tarayya domin amincewa kafin ƙarshen watan Disambar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo
Kotun Ɗaukaka Ƙara a Najeriya ta ƙwace nasarar ɗan majalisar tarayya Sanata Ishaku Abbo na jam'iyyar APC mai wakiltar Mazaɓar Adamawa ta Arewa a zaɓen watan Fabarairu da ya...