Home SIYASA Page 10

SIYASA

Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama

0
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama   Yayin da ake korafe-korafen kan ƙaƙaba haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke yi, shugaban bai ware kansa ba a lamarin. Tinubu ya soke dokar da ta hana shi...

Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina – Bello El-Rufai

0
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina - Bello El-Rufai   Bello El-Rufai ya bayyana cewa babu hannunsa ko kaɗan a raba kwangiloli a tsohuwar gwamnatin Kaduna karkashin mahaifinsa. Ɗan majalisar tarayya ya ce tsohon gwamna, Malam Nasir El-Rufai...

Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024

0
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024 Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki. Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...

Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa

0
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa   Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa. Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...

Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi

0
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi   Kungiyoyin da ke magana da masu rajin kare Arewacin Najeriya suna tare da Sanatan Bauchi ta tsakiya, Abdul Ningi. An dakatar da ‘dan siyasar daga majalisar dattawa bayan ikirarin an yi...

Jami’an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra   Jami'an ƴan sanda sun kama wani gungun masu aikata miyagun laifuka a ƙaramar hukumar Idemili ta Kudu a jihar Anambra. Ƴan sandan na rangadi ne tare da ƴan sintiri lokacin da suka...

Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi

0
Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi   Majalisar Dattijan Najeriya ta dakatar da sanata mai wakiltar mazaɓar Bauchi ta tsakiya, Sanata Abdul Ningi daga majalisar na tsawon wata uku bayan zargin shi da furta kalaman da ake ganin...

Firaiministan Haita ya yi Murabus

0
Firaiministan Haita ya yi Murabus   Firaiministan Haiti, Ariel Henry ya yi murabus sakamakon matsin lamba na kwanaki da kuma karuwar tashin hankali a kasar. Hakan na zuwa bayan da shugabannin ƙasashen yankin Karibiyan suka gana a Jamaica domin tattauna halin da...

Cushe a Kasafin Kudi: Sanata Adeola ya Soki Kalaman Sanata Ningi

0
Cushe a Kasafin Kudi: Sen.Adeola ya Soki Kalaman Sen.Ningi   Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijai yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, Abdul Ningi ya yi a wata...

Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar

0
Shugaban Sojojin Gabon, Brice Nguema na Shirin Tattaunawa Kan Miƙa Mulkin ƙasar   Shugaban sojojin Gabon, Brice Oligui Nguema, ya kaddamar da shirin tattaunawa da nufin magance lokacin mika mulki da kuma tsara makomar kasar, kamar yadda wani shafin intanet na...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno