Home SIYASA Page 9

SIYASA

Shugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi 

0
Shugaba Tinubu ya Yaba da Hukuncin Kotun Koli Kan Ƙananan Hukumomi    Shugaba Bola Tinubu ya yaba da hukuncin da kotun koli ta yanke na bayar da cikakken ‘yancin cin gashin kai ga kananan hukumomi. Shugaban ya kara da cewa a yanzu...

Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan Hukumomi

0
Atiku ya Magantu Kan Hukuncin Kotun ƙoli da ta Yanke na ƙananan Hukumomi   Alhaji Atiku Abubakar ya nuna farin ciki bisa hukuncin da kotun ƙolin najeriya ta yanke na ƴantar da ƙananan hukumomi daga hannun gwamnoni 36. Tsohon mataimakin shugaban ƙasar...

Tinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon...

0
Tinubu ya Tsige Halilu Tare da Mutane 4 Daga CBN ya Saka Shugaban Rikon Kwarya   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fatattaki sirikin Muhammadu Buhari daga shugabancin kamfanin buga kudi na Najeriya. An bukaci Ahmed Halilu da wasu mutum hudu da su...

Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu – Ganduje 

0
Abin da Matasa za su yi Bayan Kammala karatu - Ganduje    Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban jam'iyyar APC na kasa., Abdullahi Ganduje, ya ce tsarin ilimin Najeriya na da nakasu. Abdullahi Ganduje ya shawarci matasa da su fantsama wurin koyon sana'o'in...

’Yan Najeriya na Cikin Yunwa – Jigon APC ga Tinubu 

0
’Yan Najeriya na Cikin Yunwa - Jigon APC ga Tinubu    Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Olatunbosun Oyintoloye, ya shawarci Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu kan duba halin yunwar da ya ce ’yan Nijeriya na ciki. Olatunbosun ya shaida wa...

An Sake Zaben Tinubu a Matsayin Shugaban ECOWAS

0
An Sake Zaben Tinubu a Matsayin Shugaban ECOWAS An sake zabar Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu a matsayin Shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) a wa'adi na biyu. Tinubu wanda wa'adin mulkinsa zai kare ranar 9 ga watan Yunin...

Shugaban Rasha, Putin da Kim Jong-Un Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Shigarwa Juna Faɗa

0
Shugaban Rasha, Putin da Kim Jong-Un Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Shigarwa Juna Faɗa   Shugaban Rasha Vladimir Putin da takwaran aikinsa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un sun sanya hannu kan abin da Putin ya bayyana a matsayin "gagarumar"...

Kano: APC na Koƙarin Hana Abba Mulki – NNPP

0
Kano: APC na Koƙarin Hana Abba Mulki - NNPP   Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta zargi APC da yunƙurin kwace mulki ta kowane hali a jihar Kano da ke Arewa maso Yamma. A wata sanarwa da kakakin NNPP na ƙasa ya...

Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba – APC

0
Bai Kamata Kwankwaso ya Riƙa Yin Kalamai Sakaka ba - APC   Jamiyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce bai kamata tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar na jam'iyyar NNPP a zaɓen 2023 Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso...

Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami’an Tsaro a Ribas

0
Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami'an Tsaro a Ribas   An kashe aƙalla mutum biyu a jihar Ribas da ke kudu maso kudancin Najeriya lokacin da wasu matasa suka mamaye gine-gine hedikwatar ƙananan hukumomi da dama, bayan...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno