Home SIYASA Page 11

SIYASA

Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya – Nazeer A Adam

0
Jan Hankali ga `Yan Uwana `Yan Kwankwasiyya - Nazeer A Adam Bari na fara da tariya; A lokacin da Allah ya karbi rayuwar Kakan mu, ma'ana mahaifin jagora Engr. Rabiu Musa Kwankwaso, Mai girma Majidadin Kano Alh. Musa Saleh, a cikin...

Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Lantarki da aka yi wa Gyara

0
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Lantarki da aka yi wa Gyara   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar lantarki da aka yi wa gyaran fuska. Dokar - wadda majalisun dokokin ƙasar biyu suka amince da...

Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya

0
Tattalin Arziki: Kwamitin Majalisar Dattawa ta Fara Tattaunawa da Shugaban Babban Bankin Najeriya   Kwamitin hadin gwiwa na Majalisar Dattawa mai kula da harkokin kudi da Banki da Inshora da cibiyoyin hada-hadar kudi na Najeriya ya fara tattaunawa da jami’an babban...

Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC

Ganduje ya Roki Gwamnan Kano, Abba Yusuf, Zuwa APC   Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa Abdullahi Ganduje, ya roki Gwamna Abba Yusuf na Kano da ya fice daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), a jihar domin ya...

Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa...

0
Gwamnatin Kano za ta ga Abin da ya fi Dacewa Tsakanin Gyara ko Rusa Masarautu - Kwankwaso   Rabiu Musa Kwankwaso ya yi hira da manema labarai daga isowansa garin Kano a tsakiyar makon nan. Babban ‘dan siyasar ya tofa albarkacin bakinsa...

Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa

0
Hukuncin Kotun Koli: Zanga-Zanga ta ɓarke a Jihar Nasarawa Zanga-zanga ta ɓarke a Lafia, jihar Nasarawa bayan hukuncin da kotun koli ta yanke da ya tabbatar da nasarar gwamna Abdullahi Sule a matsayin halastaccen gwamnan jihar a zaɓen da aka...

Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari – Reno Omokri

0
Manyan Dalilai 9 da Yasa Mulkin Tinubu ya fi na Buhari - Reno Omokri   FCT, Abuja - Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya kwatanta mulkin Buhari da na Shugaba Tinubu. Omokri wanda mai fashin baki ne a harkar...

‘Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo

0
'Yan Daba Sun Kai Farmaki Kan Motar Kamfen ɗin Mataimakin Gwamnan Jihar Edo   Wasu maharan sun yi kaca-kaca da motar kamfen mataimakin gwamnan jihar Edo kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Philip Shaibu. Kodinetan kamfen Shaibu ya bayyana cewa lamarin ya...

Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida

0
Yawan Kuɗaɗen da Shugaba Tinubu ya Kashe a Kan Tafiye-Tafiye a Cikin Watanni Shida   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kashe naira biliyan 3.4 a kan tafiye-tafiyen cikin gida da kuma na ƙasashen waje a cikin watanni shida na farkon mulkinsa,...

Rikicin Siyasa: Ƙarin Kwamishinonin Jihar Rivers Sun Ajiye Aiki

0
Rikicin Siyasa: Ƙarin Kwamishinonin Jihar Rivers Sun Ajiye Aiki Wasu kwamishinonin Rivers shida sun sake ajiye aiki yayin da rikicin siyasa ke daɗa ƙamari a jihar. Kwamishinan sufuri na jihar, Dr Jacobson B Nbina da kwamishinan ilimi, Farfesa Prince Chinedu da...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno