Home SIYASA Page 12

SIYASA

Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Borno ta daƙile Mummunan Shirin Dasa Bam a Jami’ar UNIMAID

0
Rundunar 'Yan Sanda Jihar Borno ta daƙile Mummunan Shirin Dasa Bam a Jami'ar UNIMAID   Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta samu nasarar daƙile wani mummunan shirin salwantar da rayukan jama'a a jami'ar UNIMAID. Rundunar ta ce ta samu nasarar kwance wani...

Jawabin Shugaba Tinubu a Wajen Gabatar da Kasafin Kudin 2024

0
Jawabin Shugaba Tinubu a Wajen Gabatar da Kasafin Kudin 2024   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudurin kasafin kudinsa na farko ga zaman hadin gwiwar Majalisun Najeriya. Kasafin kudin na 2024, wanda ya kunshi sama da naira tirliyan 27.5 zai...

Za mu Rage Hauhawar Farashin Kayayyaki da Kashi 21 a Cikin 100 – Shugaba...

0
Za mu Rage Hauhawar Farashin Kayayyaki da Kashi 21 a Cikin 100 - Shugaba Tinubu   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta yi duk abin da ya kamata domin rage hauhawar farashin kayayyaki da kashi 21 cikin 100...

Akpabio ya Buƙaci Gwamnatin Tarayya ta Soke Wasu Ma’aikatun Gwamnati

0
Akpabio ya Buƙaci Gwamnatin Tarayya ta Soke Wasu Ma'aikatun Gwamnati   Shugaban Majalisar dattawan Najeriya Sanata Godswill Akpabio ya buƙaci gwamnatin tarayyata ta soke wasu ma'aikatun gwamnati, sannan ta yi garambawul a wasu, ta yadda za a samu ingantuwar aiki. Yayin da...

Majalisar Dokokin Kenya ta Haramta wa Mambobinta Sanya Kayan Gargajiya

0
Majalisar Dokokin Kenya ta Haramta wa Mambobinta Sanya Kayan Gargajiya   Majalisar dokokin Kenya ta haramta wa mambobinta sanya wata nau'in rigar kwat da ake kira Kaunda suit, wadda ta samo sunanta daga sunan tsohon shugaban ƙasar Zambia, marigayi Kenneth Kaunda. Shugaban...

Hukumar NJC ta Shirya Gudanar da Bincike Kan Al’amuran da Suka Shafi Takardar Daukaka...

0
Hukumar NJC ta Shirya Gudanar da Bincike Kan Al'amuran da Suka Shafi Takardar Daukaka Karar Zaben Gwamnan Kano   Majalisar shari’a ta kasa (NJC) ta shirya gudanar da bincike kan al’amuran da suka shafi takardar daukaka karar zaben gwamnan jihar Kano...

An Samu Takaddama a Majalisar Dattawan Najeriya Kan Nada Sabbin Shugabannin Marasa Rinjaye

0
An Samu Takaddama a Majalisar Dattawan Najeriya Kan Nada Sabbin Shugabannin Marasa Rinjaye   An samu takaddama a majalisar dattijan Najeriya ranar Talata, bayan sanar da nadin shugabanni a bangaren marasa rinjaye da Shugaba Majalisar Godswill Akpabio ya yi. Kujerar shugaban marasa...

Mulkin ƴan Najeriya na da Wuyar Sha’ani – Buhari

0
Mulkin ƴan Najeriya na da Wuyar Sha'ani - Buhari   Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyakar iyawar da Allah ya ba shi. Buhari ya bayyana haka ne a tattaunawa da gidan talbijin na ƙasa (NTA). Sai...

APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku...

0
APC na Amfani da ƙarfin Iko: Fadar Shugaban Najeriya ta Mayar wa da Atiku Martani   Fadar shugaban Najeriya ta mayar wa babbar jam'iyyar adawa ta PDP da kuma ɗan takararta na shugaban ƙasa Atiku Abubakar kan zargin da suka yi...

Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari’o’in Zaɓe

0
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari'o'in Zaɓe   Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari'o'in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar su soke hukuncin...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno