Home SIYASA Page 13

SIYASA

Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari’o’in Zaɓe

0
Obasanjo ya Caccaki Hukuncin da Alƙalan Najeriya Suka Yanke Kan Shari'o'in Zaɓe   Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya caccaki hukuncin da alƙalan Najeriya suka yanke kan shari'o'in zaɓe, yana mai cewa bai kamata alƙalai uku zuwa biyar su soke hukuncin...

An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada...

0
An yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Tsige Ribadu a Matsayin Mai Bada Shawara Kan Tsaro   An fara kira ga shugaban kasa Bola Tinubu kan ya tsige Nuhu Ribadu a matsayin mai bada shawara kan tsaro saboda furucinsa na...

An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka

0
An Kama Waɗanda Suka yi wa Shugaban ƙungiyar ƙwadago, Ajaero Duka   A ranar Laraba ne mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Mal Nuhu Ribadu, ya nemi afuwar gamayyar ƙungiyar ƙwadago kan harin da aka kai wa shugabanta...

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari’ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule

0
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Kammala Sauraron Shari'ar Zaɓen Gwamna Abdullahi Sule   Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta kammala sauraron shari'ar zaɓen gwamnan jihar Nasarawa. Gwamnan jihar Abdullahi Sule na jam'iyyar APC ne ya shigar da ƙarar, yana ƙalubalantar...

Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023

0
Shugaba Tinubu ya Sanya Hannu Kan Karin Kasafin Kudin 2023   Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan karin kasafin kudin 2023 wanda yake kan naira triliyan 2.17 Tinubu ya rattaba hannu kan takardar kasafin kudin ne a yau Laraba, 8...

Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu

0
Martanin Ƴan Najeriya Kan Batun Sayen Motocin Alfarma na Remi Tinubu   'Yan Najeriya na ci gaba da nuna bacin rai da kwakwazo har a shafukan sada zumunta kan yunƙurin gwamnati na sayen sabbin motocin alfarma ga Uwargidan shugaban ƙasar, Remi...

Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? – Wike

0
Idan ka Kwace Min Makarfafata, Ina da Sauran Tasiri Kenan a Siyasance? - Wike   Ministan Abuja ya yi karin haske a kan rikicin siyasar da ya dabaibaye siyasar jiharsa ta Ribas, kan yunkurin tsige Gwamna Siminalayi Fubara na jihar mai...

Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu

0
Kujerar Sakataren PDP na ƙasa: Kotu ta Bukaci UDEH-Okoye da ya Maye Gurbin Anyanwu   Kotu ta bayyana kujerar Samuel Anyanwu, ɗan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar Imo, ta sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa a matsayin wacce ba kowa...

An Bankado Yawan Asusun Bankin da Samuel Ortom ya ɓoye Kafin ya Bar Mulki

0
An Bankado Yawan Asusun Bankin da Samuel Ortom ya ɓoye Kafin ya Bar Mulki   Gwamnatin jihar Benuwai ta bankaɗo badaƙalar yawan asusun bankin da Samuel Ortom ya ɓoye kafin ya bar mulki. Kwamishinan kuɗi da tsare-tsaren kasafi, Michael Oglegba, ya ce...

Dalilin da Yasa na Fice Daga Zauren Majalisa Ana Tsaka da Muhawara – Sanata...

0
Dalilin da Yasa na Fice Daga Zauren Majalisa Ana Tsaka da Muhawara - Sanata Ndume     "Babu shakka akwai rashin jituwa da ke faruwa a majalisa tsakanin wanda yake jagorancin da kuma wasu, amma duk lamarin 'yan kanzagi ne masu shiga...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta