Home SIYASA Page 14

SIYASA

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo

0
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta ƙwace kujerar ɗan Majalisar Tarayya, Sanata Abbo   Kotun Ɗaukaka Ƙara a Najeriya ta ƙwace nasarar ɗan majalisar tarayya Sanata Ishaku Abbo na jam'iyyar APC mai wakiltar Mazaɓar Adamawa ta Arewa a zaɓen watan Fabarairu da ya...

Rundunar Sojin Isra’ila na Shirin Kai Hare-Hare a Gaza ta Sama, Kasa da Ruwa

0
Rundunar Sojin Isra'ila na Shirin Kai Hare-Hare a Gaza ta Sama, Kasa da Ruwa   Rundunar sojan Isra'ila ta ce tana shirin faɗaɗa yaƙin da take yi a kan Zirin Gaza ta ruwa, da sama, da ƙasa. "IDF na shirin ƙaddamar...

Sanata Ifeanyi Ubah ya Sauya sheƙa Zuwa Jam’iyyar APC

0
Sanata Ifeanyi Ubah ya Sauya sheƙa Zuwa Jam'iyyar APC   Sanata Ifeanyi Ubah ya sauya sheƙa daga jam'iyyar YPP ya koma jam'iyyar APC mai mulki ranar Alhamis, 12 ga watan Oktoba, 2023. Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ne ya tabbatar da haka...

Shugaba Tinubu ya Saba Dokar Kasa Wajen Nada Sabon Shugaban EFCC – Daniel Bwala

0
Shugaba Tinubu ya Saba Dokar Kasa Wajen Nada Sabon Shugaban EFCC - Daniel Bwala   Daniel Bwala ya zargi Bola Ahmed Tinubu da sabawa dokar kasa wajen nada sabon shugaban da zai jagoranci EFCC. A matsayin na lauya, tsohon ‘dan jam’iyyar ta...

Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan

0
Atiku Abubakar ya Soki Nade-Naden da Shugaba Tinubu ya yi a Makon Nan   ‘Dan takaran PDP, Atiku Abubakar ya soki nade-naden da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi a makon nan. Fela Durotoye ya shiga cikin masu taimakawa shugaban Najeriya a...

Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC

0
Atiku Abubakar ya yi Martani Kan Zargin Takardun Bogi na WAEC   Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi martani kan zargin cewa ya yi jabun takardar shaidar jarrabawar kammala sakandare mai dauke da suna "Sadiq Abubakar". Atiku, dan takarar shugaban...

Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa

0
Dalilin da Yasa Kotu ta Tsige Dan Takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa   Kotun Abuja ta yanke hukunci a shari'ar takarar Timipre Sylva, a matsayin dan takarar gwamnan APC. Yan makonni kafin zaben gwamnan jihar Bayelsa da za a yi a...

Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano

0
Hukumar INEC ta Janye Daukaka ƙarar da ta yi Kan Hukuncin Zaben Gwamnan Kano   Hukumar zaɓe ta ƙasa ba za ta cigaba da neman daukaka ƙara ba kan hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan Kano ta yanke. Hakan na ƙunshe...

Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu

0
Daukaka Kara: Abba ya Dauko Hayar Lauyan da ya jagoranci Kare Tinubu   Abba Kabir Yusuf ya samu shigar da kara a babban kotu domin kalubalantar shari’ar zaben Kano. Gwamnan jihar Kano da jam'iyyarsa ba su gamsu da nasarar da kotu ta...

Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari – Ganduje

0
Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari - Ganduje   Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar mambobin NWC zuwa wurin Buhari ne domin ya gabatar da su. Shugaban APC na ƙasa ya ce sun kuma taya tsohon shugaban ƙasar murnar...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno