Home SIYASA Page 15

SIYASA

Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari – Ganduje

0
Muhimmin Abinda ya Kai mu Wurin Buhari - Ganduje   Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa ya jagoranci tawagar mambobin NWC zuwa wurin Buhari ne domin ya gabatar da su. Shugaban APC na ƙasa ya ce sun kuma taya tsohon shugaban ƙasar murnar...

Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3

0
Shugaba Tinubu ya Aikawa da Majalisar Dattawa ƙarin Ministoci 3   FCT, Abuja - Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawa domin neman amincewarta kan ƙarin ministoci guda uku. Jaridar NTA News ta rahoto cewa shugaban...

Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba

0
Kotu ta Ayyana Zaben Gwamnan Kaduna a Matsayin Wanda Bai Kammala ba   Kotun zaben gwamnan jihar Kaduna ta soke nasarar zaben Gwamna Uba Sani. Da take yanke hukunci a ranar Alhamis, 28 ga watan Satumba, kotun ta ayyana zaben gwamnan jihar...

Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma’adinai ba Bisa ƙa’ida ba a Faɗin Jihar Zamfara

0
Gwamna Dauda ya Haramta Haƙar Ma'adinai ba Bisa ƙa'ida ba a Faɗin Jihar Zamfara   Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya haramta dukkan ayyukan haƙar ma'adinai ba bisa ƙa'ida ba a faɗin jihar, inda ya buƙaci jami'an tsaro su ɗauki tsauraran matakai...

Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma...

0
Ministan Abuja, Wike ya Soke Mallakar Filayen Peter Obi da na su Udo Udoma a Abuja   Ministan Abuja Nyesom Wike ya soke ikon mallakar filayen ɗan takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar LP, Mista Peter Obi da na tsohon gwamnan Cross...

Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu – Shugaban Faransa

0
Sojojin Jamhuriyar Nijar na rike da Jakadan mu - Shugaban Faransa   Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya ce sojin Jamhuriyar Nijar su na rike da jakadansu a kasar. Macron ya ce yanzu haka yana ofishin jakadancin Faransa da ke Nijar inda...

Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya

0
Shugaba Tinubu ya Naɗa Olayemi Cardoso a Matsayin Sabon Gwamnan Babban Bankin Najeriya   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana sunan Dr. Olayemi Michael Cardoso a matsayin sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) na tsawon shekara biyar, da zarar Majalisar...

Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah...

0
Zaben Gwamna: Kotun Koli ta yi Watsi da Karar Nnaji ta Bai wa Mbah Nasara   Jihar Enugu - Kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dan takararta a zaben gwamnan jihar Enugu, Uche...

Mu ba Ci-ma-Zaune ba ne, Muna da Arziƙi – Shugaba Tinubu

0
Mu ba Ci-ma-Zaune ba ne, Muna da Arziƙi - Shugaba Tinubu   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyarsa ta gyara Najeriya, yana mai bayyana ƴan ƙasar da cewa masu ƙwazo ne, saboda haka babu wani dalili da zai sanya su...

Shugaba Tinubu ta Sha Alwashin Kawo Karshen Rikicin Manoma da Makiyaya

0
Shugaba Tinubu ta Sha Alwashin Kawo Karshen Rikicin Manoma da Makiyaya   Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin kawo karshen faɗace-faɗace tsakanin manoma da makiyaya a faɗin Najeriya. Shugaban ƙasa ya ɗauki alƙawarin ne yayin gana wa da kwamitin garambawul ga kiwon...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta