Home SIYASA Page 16

SIYASA

Jami’an NSCDC sun Kama Mutane 10 Bisa Zargin Fasa Bututun Man Fetur

0
Jami'an NSCDC sun Kama Mutane 10 Bisa Zargin Fasa Bututun Man Fetur   Hukumar tsaron fararen hula ta NSCDC, reshen jihar Ribas, ta ce ta kama mutum 10 bisa zargin fasa bututun man fetur, da satar ɗanyen mai da kuma safarar...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Limaman Mujami’u 23 a Kaduna – CAN

0
Ƴan Bindiga Sun Kashe Limaman Mujami’u 23 a Kaduna - CAN Ƙungiyar Kiristoci a Najeriya wato CAN, ta fitar da wata sanarwa da ke cewa hare-haren ‘yan bindiga sun yi sanadiyyar kashe limaman mujami’u 23 a jihar Kaduna. Hakazalika, a cikin...

Gwamnan Kano ya dakatar da Shugaban KASCO Bisa Zargin Shi da Sayar da Hatsin...

0
Gwamnan Kano ya dakatar da Shugaban KASCO Bisa Zargin Shi da Sayar da Hatsin Gwamnati Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin dakatar da shugaban kamfanin samar da kayan aikin gona na jihar (KASCO), bisa zargin shi...

Kotu ta Soke Nasarar Dan Majalisar Jihar Enugu na Jam’iyyar LP

0
Kotu ta Soke Nasarar Dan Majalisar Jihar Enugu na Jam'iyyar LP   An soke nasarar zaben Honourable Bright Ngene na jam'iyyar Labour Party a jihar Enugu. Kotun sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin jiha ta tsige Ngene a ranar Laraba, 13 ga watan...

ƙungiyoyin Magoya Bayan APC na ƙasa na kira ga Shugaba Tinubu da ya Maye...

0
ƙungiyoyin Magoya Bayan APC na ƙasa na kira ga Shugaba Tinubu da ya Maye Gurbin Ministan Kaduna da Kailani Muhammed   Gamayyyar ƙungiyoyin magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa sun hango wanda ya fi dacewa ya zama minista...

Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba – Fasto Elijah Ayodele

0
Gwamnoni 4 da Kotu ba za ta ƙwace Nasararsu ba - Fasto Elijah Ayodele   Fasto Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual Church ya bayyana cewa wasu gwamnonin kotu ba za ta ƙwace nasararsu ba. Babban faston a wani rubutu da...

Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar

0
Gwamnan Cross Rivers ya Sanya Dokar Kulle a ƙauyuka Huɗu da ke Jihar   Gwamnan jihar Cross Rivers ya sanya dokar kulle a wasu ƙauyuka huɗu na ƙaramar hukumar Yaba ta jihar. Gwamna Bassey Otu ya sanya dokar kullen ne biyo bayan...

Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara

0
Kotu ta yi Watsi da ƙarar Gaya ta Bai wa Sumaila Nasara Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kano, ta zartar da hukunci kan ƙarar zaɓen sanatan Kano ta Kudu. Kotun ta yi fatali da ƙarar da Kabiru...

Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa

0
Gwamna Akeredolu ya Kori Dukkan Hadiman Mataimakinsa Alaka na kara tsami yayin da Gwamna Akeredolu ya kori dukkan hadiman mataimakinsa. Wannan na zuwa ne bayan gwamnan ya shafe watanni ya na jinya a kasar Germany. Kafin dawowarsa a wannan mako, an samu...

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC

0
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kogi, Arc Yomi Awoniyi ya Fice Daga PDP Zuwa APC   Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi, jam'iyyar APC ta yi babban kamu daga babbar jam'iyyar adawa PDP. Tsohon mataimakin gwamnan jihar, Arc Yomi Awoniyi, ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta