Home SIYASA Page 17

SIYASA

Shugaban Zimbabwe ya Naɗa ɗansa a Matsayin ƙaramin Ministan Kuɗi

0
Shugaban Zimbabwe ya Naɗa ɗansa a Matsayin ƙaramin Ministan Kuɗi   Ana zargin shugaban ƙasar Zimbabwe,Emmerson Mnangagwa da nuna yar gida tun bayan da nada danshi da dan uwanshi a cikin majalisar zartarwarsa bayan nasarar da ya samu a zaben da...

Kotu ta Tsige Dan Majalisar NNPP, ta Bayyana na APC a Matsayin Wanda ya...

0
Kotu ta Tsige Dan Majalisar NNPP, ta Bayyana na APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben   An haramtawa dan tsagin Kwankwaso kujerar majalisar wakilai biyo bayan rashin gaskiya da ya aikata gabanin zaben majalisa. An ruwaito cewa, an ba dan takarar...

Shugaba Tinubu ya Wuce Dubai Daga Indiya

0
Shugaba Tinubu ya Wuce Dubai Daga Indiya   Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai ya da zango a Dubai daga taron G-20 da yake halarta a Indiya, domin ganawa da jagororin ƙasar. Cikin wata sanarwa da fadar shugaban na Najeriya ta wallafa shafinta...

ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Jam’iyyar LP ta Kasa Gamsar da Kotu da Hujjoji

0
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: 'Jam'iyyar LP ta Kasa Gamsar da Kotu da Hujjoji'   Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce jam'iyyar LP ta kasa gamsar da kotun da hujjojin da take da su kan ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu na APC...

ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Kotu ta Kori ɗaya Daga Cikin ƙorafe-ƙorafen Jam’iyyar APM

0
ƙalubalantar Nasarar Tinubu: Kotu ta Kori ɗaya Daga Cikin ƙorafe-ƙorafen Jam'iyyar APM   Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya ta kori ƙarar jam'iyyar APM wadda ke ƙalubalantar nasarar Bola Ahmed Tinubu, na jam'iyyar APC. Mai shari'a Haruna Tsammani da ya...

Ya Kamata ƙasata ta Taƙaita Yawan Haihuwa – Shugaban Masar

0
Ya Kamata ƙasata ta Taƙaita Yawan Haihuwa - Shugaban Masar   Shugaban ƙasar Masar Abdul Fattah al-Sisi ya ce ƙasarsa na buƙatar rage yawan haihuwa domin kauce wa manyan matsalolin da ke tunkarar ƙasar. Shugaba Sisi ya ce ya kamata ƙasar ta...

Gwamna Seyi Makinde Zai Karɓo Bashin N50bn

0
Gwamna Seyi Makinde Zai Karɓo Bashin N50bn   Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo zai karɓo bashin kuɗi Naira biliyan 50 domin gudanar da harkokin gwamnatinsa. Wannan ya biyo bayan amincewar da majalisar dokokin jihar ta yi wa buƙatar a zamanta na...

Sauraron ƙararakin Zaɓen Shugaban ƙasa: Kotu ta Tafi Hutun Minti 15

0
Sauraron ƙararakin Zaɓen Shugaban ƙasa: Kotu ta Tafi Hutun Minti 15   Kotun da ke sauraron ƙararakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya ta sanar da tafiya hutun minti 15 domin ci gaba da yanke hukuncin ƙararrakin da ke gabanta. Mai shari'a Haruna...

Juyin Mulki: Tsorona ya Tabbata a Gabon Cewa Masu Kwaikwayo za su Fara Aikata...

0
Juyin Mulki: Tsorona ya Tabbata a Gabon Cewa Masu Kwaikwayo za su Fara Aikata Irin Haka - Shugaba Tinubu     Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce yana ta fargabar cewa sojoji za su fara karbe mulki a Afrika bayan juyin mulkin...

Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma’aikatan Jihar ƙarin Albashi

0
Gwamnatin Gombe ta yi wa Ma'aikatan Jihar ƙarin Albashi   Gwamnatin jihar Gombe ta amince da yi wa ma'aikatan jihar ƙarin naira 10,000 a albashinsu, a wani ɓangare na rage raɗadin cire tallafin man fetur. Yayin da yake jawani ga manema labarai...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno