Home SIYASA Page 113

SIYASA

Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu

0
Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya waiwaya daga tun lokacin da Najeriya ke barin mulkin soja zuwa gwamnatin dimokuradiyya. Atiku ya tuno farkon mulkin dimokuradiyya a Najeriya yayin da yake juyayin...

2023: ‘Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki...

0
2023: 'Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki - Attahiru Jega   Tsohon shugaban INEC, Attahiru Jega, yace kai shugabancin kasa wani yanki ba zai haifar da ɗa mai ido ba. Jega yace abinda ya fi...

Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga...

0
Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga Landan   Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, shugaba Buhari zai kammala killacen da ya shiga ranar Laraba. mai zuwa Killacen ya biyo bayan dawowa daga Landan, inda...

2023: Farin Jini Jam’iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari...

0
2023: Farin Jini Jam'iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari Zai Bar Mulki - Osinbajo   Tuni jam’iyya mai mulki, All Progressives Congress, ke shirin yadda za ta ci gaba da kasancewa mai tasiri bayan wa’adin mulkin...

Ba ma Bukatar Sojojin Yaki – Shugaba Buhari ga Turawa

0
Ba ma Bukatar Sojojin Yaki - Shugaba Buhari ga Turawa Shugaba Buhari ya bayyana gaskiyar abubuwan da Afrika ke bukata daga turawan yammaci. A cewar Buhari, Afrika ba ta bukatar sojojin yaki, don haka a daina turo sojoji a dukufa wajen...

Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau

0
Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau   An sake gano gawarwakin wasu mutum 7 biyo bayan kisan gillan da aka yiwa musulmai a Jos. Rundunar yan sandan Filato na tsammanin wannan kisan na da alaƙa da na farko...

Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya

0
Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya   Shugaban Kasa,Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida murnar kara shekara a Duniya. Tsohon Shugaban na mulkin soja ya na bikin murnar isa shekara 80 da haihuwa. Shugaban Najeriya ya...

Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo...

0
Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo Baya a Jahata - Gwamnan Jahar Plateau   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, yace sam ba zai lamurci duk wani yunkuri na tada zaune tsaye a jaharsa...

Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa...

0
Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa Tinubu a Landan   Femi Adesina ya yi karin bayani kan ziyarar da Muhammadu Buhari ya kai wa Bola Tinubu. Fadar Shugaban kasa tace ziyarar ban-girma ne kawai...

Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos

0
Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos   Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da kisan da akai wa musulmai a Jos. Atiku ya kuma roki yan Najeriya da su bada gudummuwarsu wajen taimakawa jami'an...

Labarai

Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila