Home SIYASA Page 114

SIYASA

Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga ‘Yan Najeriya da su Duba Cancanta a...

0
Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga 'Yan Najeriya da su Duba Cancanta a Zaben 2023   Gwamnan jahar Kogi Yahaya Bello ya shawarci 'yan Najeriya da su duba cancanta ba yanki ba wajen zaben shugaba. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin...

Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn -Ministar Kudi

0
Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn - Ministar Kudi   Gwamnatin tarayya tana neman bashin cikin gida da waje na naira tiriliyan 4.89 don cikasa kasafin kudin shekarar 2022 na naira tiriliyan 5.62. Ministar ma’aikatar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa,...

Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu...

0
Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu Daga 'Yan Ta'adda   Gwamna Masari na jahar Katsina ya shaida wa jama'arsa cewa, kowa ya mallaki bindiga don yakar barayi. Ya bayyana haka ne yayin da yake...

Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu

0
Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu   Abuja - A ranar 17 ga watana Agustan 2021, aka wayi gari da labarin cewa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ibrahim Mantu, ya rasu. An bada sanarwar za a yi wa Sanata Ibrahim...

Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu

0
Atiku Abubakar ya yi Juyayin Rashin Sanata Ibrahim Mantu   Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya waiwaya daga tun lokacin da Najeriya ke barin mulkin soja zuwa gwamnatin dimokuradiyya. Atiku ya tuno farkon mulkin dimokuradiyya a Najeriya yayin da yake juyayin...

2023: ‘Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki...

0
2023: 'Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki - Attahiru Jega   Tsohon shugaban INEC, Attahiru Jega, yace kai shugabancin kasa wani yanki ba zai haifar da ɗa mai ido ba. Jega yace abinda ya fi...

Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga...

0
Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga Landan   Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, shugaba Buhari zai kammala killacen da ya shiga ranar Laraba. mai zuwa Killacen ya biyo bayan dawowa daga Landan, inda...

2023: Farin Jini Jam’iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari...

0
2023: Farin Jini Jam'iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari Zai Bar Mulki - Osinbajo   Tuni jam’iyya mai mulki, All Progressives Congress, ke shirin yadda za ta ci gaba da kasancewa mai tasiri bayan wa’adin mulkin...

Ba ma Bukatar Sojojin Yaki – Shugaba Buhari ga Turawa

0
Ba ma Bukatar Sojojin Yaki - Shugaba Buhari ga Turawa Shugaba Buhari ya bayyana gaskiyar abubuwan da Afrika ke bukata daga turawan yammaci. A cewar Buhari, Afrika ba ta bukatar sojojin yaki, don haka a daina turo sojoji a dukufa wajen...

Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau

0
Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau   An sake gano gawarwakin wasu mutum 7 biyo bayan kisan gillan da aka yiwa musulmai a Jos. Rundunar yan sandan Filato na tsammanin wannan kisan na da alaƙa da na farko...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta