Home SIYASA Page 115

SIYASA

Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya

0
Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya   Shugaban Kasa,Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida murnar kara shekara a Duniya. Tsohon Shugaban na mulkin soja ya na bikin murnar isa shekara 80 da haihuwa. Shugaban Najeriya ya...

Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo...

0
Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo Baya a Jahata - Gwamnan Jahar Plateau   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, yace sam ba zai lamurci duk wani yunkuri na tada zaune tsaye a jaharsa...

Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa...

0
Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa Tinubu a Landan   Femi Adesina ya yi karin bayani kan ziyarar da Muhammadu Buhari ya kai wa Bola Tinubu. Fadar Shugaban kasa tace ziyarar ban-girma ne kawai...

Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos

0
Atiku Abubakar ya Magantu Kan Kashe Matafiya Musulmai a jos   Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da kisan da akai wa musulmai a Jos. Atiku ya kuma roki yan Najeriya da su bada gudummuwarsu wajen taimakawa jami'an...

Ba Siyasa ce a Gabana ba – Muhammadu Sanusi II

0
Ba Siyasa ce a Gabana ba - Muhammadu Sanusi II   Tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan yunkurin tsayawa takarar shugaban kasa. Ya ce, ba siyasa ne a gabansa ba, don haka ya ma koma makaranta zai yi PhD...

‘Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu

0
'Dan Majalisa Mai Wakilatar Akure ta Arewa da Kudu, Omolafe Adedayo ya Mutu   Dan majalisa daga jahar Ondo ya riga mu gidan gaskiya bayan karamar jinya da yayi a asibiti. Hon Omolafe Adedayo Isaac ta kasance dan majalisa mai wakilatar Akure...

Shugaba Buhari ya Saka Hannu kan Kudirin Dokar Masana’antar Man Fetur

0
Shugaba Buhari ya Saka Hannu kan Kudirin Dokar Masana'antar Man Fetur   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar masana'antar ma fetur. Shugaban ya rattaba hannun ne yayin da yake aiki daga gida saboda zaman killace bayan dawowa daga...

Gwamna Masari ya Bayyana Cewa An Samu Raguwar ‘Yan Bindiga Sosai a Jahar Katsina

0
Gwamna Masari ya Bayyana Cewa An Samu Raguwar 'Yan Bindiga Sosai a Jahar Katsina   Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, yace an samu raguwar ayyukan yan bindiga sosai a jahar. Masari ya faɗi haka ne yayin da yake amsa tambayoyin wakilan hukumar...

Nan Gaba Kaɗan Rotimi Amaechi Zai Koma PDP – Desmond Akawor

0
Nan Gaba Kaɗan Rotimi Amaechi Zai Koma PDP - Desmond Akawor   Shugaban PDP reshen jahar Ribas ya bayyana cewa nan gaba kaɗan Rotimi Amaechi zai koma PDP. Shugaban yace Amaechi ya koma APC ne domin kayar da shugaban kasa a wancan...

Kashe Matafiya: Hukumar ‘Yan Sanda ba ta Son a Kama Sunan Kowa – Kwamishinan...

0
Kashe Matafiya: Hukumar 'Yan Sanda ba ta Son a Kama Sunan Kowa - Kwamishinan 'Yan Sandan Jahar Plateau   Kwamishinan 'yan sandan jahar Filato ya magantu kan wadanda suka hallaka musulmai a Jos. Ya ce ba wannan ne karon farko ba, amma...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta