Home SIYASA Page 116

SIYASA

IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya Dare Kan Kujerar Shugaban Kasa a 2010...

0
IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya Dare Kan Kujerar Shugaban Kasa a 2010 - Femi Otedola   Femi Otedola ya bada labarin yadda ya yi da Ibrahim Badamasi Babangida a 2010. Attajirin yace IBB ne ya sa Goodluck Jonathan ya dare...

Firgicin Taliban: Shugaban Kasar Afghanistan ya Tsallaka Zuwa Tajiskistan

0
Firgicin Taliban: Shugaban Kasar Afghanistan ya Tsallaka Zuwa Tajiskistan   Shugaba Ashraf Ghani na kasar Afghanistan ya tsere daga kasar biyo bayan mamayar Taliban. Rahotanni daga kasar na bayyana cewa, a halin yanzu, Kabul na cikin firgici yayin da Taliban ke kara...

Tsohon Gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja ya Gana da Gwamnonin Jam’iyyar APC 3 a Ibadan

0
Tsohon Gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja ya Gana da Gwamnonin Jam'iyyar APC 3 a Ibadan   Gwamnonin APC uku dake kan Mulki sun dira gidan tsohon gwamnan Oyo, Rashidi Ladoja, ranar Lahadi. Rahotanni sun bayyana cewa ana tsammanin gwamnonin sun gana da shi...

APC ta Lashe Zaɓen Cike Gurbi na Mazaɓar Lere a Majalisar Wakilan Tarayya

0
APC ta Lashe Zaɓen Cike Gurbi na Mazaɓar Lere a Majalisar Wakilan Tarayya   INEC ta bayyana sakamakon cike gurbi na mazaɓar Lere a majalisar wakilan tarayya. Wannan ya biyo bayan rasuwar tsohon ɗan majalisar, wanda ya rasa rayuwarsa a watan Afrilun...

Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan ‘Yan...

0
Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan 'Yan Boko Haram   Borno - Gwamnan Borno, Babagana Zulum, yace jahar Borno ta shiga wani mawuyacin hali saboda mika wuyan da mayakan Boko Haram ke yi. Gwamnan yace...

Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa’o’i...

0
Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa'o'i 12 a Jos   Gwamnatin jahar Filato ta yi Allah wadai da kash-kashen da aka yi wa wasu matafiya a jahar. Gwamnati ta gaggauta sanya dokar hana fita...

Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau

0
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau   Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da kisan matafiya musulmai a Jos. Buhari yace wannan shiryayyen harin kisa ne, kuma gwamnatinsa ba zata ɗau lamarin da...

Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25

0
Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25 Gwamnan Jahar Plateau Simon Lalong, yayi Allah wadai tare da nuna bakin ciki, akan harin da aka kaiwa matafiya a ranar Asabar, akan hanyar Rukuba dake Karamar Hukumar Jos ta Arewa,...

Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata...

0
Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata ya Samu   Gwamnan jahar Kaduna, ya tuna da yadda ya hadu da tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. A cewarsa, abota kamar tasa da ta Muhammadu Sanusi...

‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun 'Yan Bindiga   Hukumar 'yan sanda reshen jahar Neja ta sanar da cewa jami'ai sun kuɓutar da shugaban APC da aka sace. Kakakin yan sandan jahar, DSP Wasiu Abiodun,...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta