Home SIYASA Page 117

SIYASA

Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 – Hadimin...

0
Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 - Hadimin Jonathan   Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Doyin Okupe yayi magana akan karfin da fitaccen jigon APC Tinubu ke da shi na mulkin Najeriya. Okupe wanda babban hadimin...

Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai...

0
Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai Masa a Landan   Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna godiya ga shugaba Buhari kan ziyarar da ya kai masa. Buhari a...

Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra’ayin Takara a 2023 – Gwamna...

0
Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra'ayin Takara a 2023 - Gwamna Nyesom Wike   Gwamna Nyesom Wike na jahar Ribas ya bayyana cewa bai da kowani mugun nufi a kan tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,...

Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin ‘Dan Najeriya na Gaske Wanda ya...

0
Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin 'Dan Najeriya na Gaske Wanda ya Tabbatar da Hadin Kai da Cigaban Najeriya   An jinjinawa Alhaji Ahmad Joda da wasu tsaffin sakatarorin din-din-din kan hadin kan Najeriya. A cewar Obasanjo, sun yi wannan...

 Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun ‘Yan Boko Haram 

0
 Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun 'Yan Boko Haram    An nemi gwamnatin Najeriya ta gaggauta tura tubabbun 'yan Boko Haram zuwa gonaki don yin noma. Wannan shi ne matsayin Birgediya Janar John Sura (mai ritaya) wanda ya...

Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da...

0
Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da Satar N241m   Kotun Tarayya da ke Legas ta ce hukumar EFCC ta rike wasu Naira miliyan 241. Lauyoyin EFCC suna zargin an yi gaba da wadannan kudin...

Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun ‘Yan Bindiga – Kwamishinan Labarai na Jahar Neja

0
Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun 'Yan Bindiga - Kwamishinan Labarai na Jahar Neja   Wadanda suka yi garkuwa da kwamishinan labarai na jahar Neja, Alhaji Mohammed Sani Idris, sun sake shi ranar Lahadi da dare. Sai dai abin al’ajabi shine ko sisi...

Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa

0
Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa   Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya lokacin mulkin Soja kuma mutum na farko da Buhari ya ba mukami bayan nasara a 2015 , Alhaji Ahmed Joda, ya...

Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan

0
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan   Ana sa ran dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari gida Najeriya a yau, Juma’a, 13 ga watan Agusta. Tuni aka shirya jami’an tsaro a babbar birnin tarayyar domin isowar Shugaban kasar da karfe 5:00 na...

Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam’iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14

0
Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam'iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14   Jam’iyyar APC ta samu korafe-korafe daga zabukan mazabu da aka gudanar. Mai Mala Buni ya kafa kwamitocin da za su saurari karar da aka kai gabansa. Wannan zai jawo karin bata...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta