Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 – Raymond Dokpesi
Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 - Raymond Dokpesi
Babban jigon PDP ya bayyanawa jam'iyyarsa abinda zatayi idan tana son nasara a 2023.
Dokpesi wanda ya nemi kujerar shugaban jam'iyyar a baya, yace gwanda su daina yaudarar kansu.
Yace PDP ta...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su Najeriya na Sata ne
Gwamnatin tarayya ta samar da tsarin rijistar motoci na bai daya.
Ministar gwamnati tace Najeriya ta zama hedkwatar shigo da motocin sata.
Yan Najeriya...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta’adin ‘Yan Bindiga –...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta'adin 'Yan Bindiga - Gwamna Matawell ga Gwamnoni
Gwamna Bello Matawalle yana bada shawarar a rungumi yin sulhu da ‘Yan bindiga.
Gwamnan yace hakan ya yi masa amfani wajen kawo zaman...
Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa – ‘Dan Takarar Gwamnan Yobe...
Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa - 'Dan Takarar Gwamnan Yobe a 2019
Dan takarar gwamnan jahar Yobe na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Ambasada Umaru Damagum yace bai nemi kotu ta tsige Gwamna Mala Buni daga...
Tsige Gwamna Buni: Jam’iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar
Tsige Gwamna Buni: Jam'iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar
Jam'iyyar All Progressives Congress mai mulki a Najeriya tayi Allah wadai da kiraye-kirayen a tsige shugaban kwamitin rikon kwarya, Gwamna Mai Mala Buni.
Mai magana da yawun...
Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta’azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari
Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta'azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari
Daga Landan, Buhari ya aiko da sakon ta'azziyarsa da iyalan Shagari Wannan ya biyo bayan rasuwar maidakin marigayin An yi jana'izarta a Masallacin tarayya dake Abuja.
Shugaba Muhammadu...
Jam’iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa
Jam'iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa
Jam'iyyar PDP ta maka gwamna Buni a kotu bisa zarginsa da saba ka'idar tsarin mulkin Najeriya.
PDP ta bukaci kotu da ta tsige gwamnan, kuma ta gaggauta maye...
Ka’idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter
Ka'idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter
Gwamnatin Buhari ta amince Twitter ya dawo aiki a Najeriya, sannan an ba kamfanin ka'idoji.
Kamfanin ya amince da bukatar gwamnati, ya kuma sanar da cewa zai kafa ofishi a Najeriya.
Najeriya ta lissafo...
Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyin Karatun Marayu 5,361 Kyauta
Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyi Karatun Marayu 5,361 Kyauta
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya jagoranci sanya marayu makaranta a garin Monguno.
Zulum wanda ya ɗauki bayanan marayun da kansa, ya ɗauki nauyin basu duk abinda ake bukata kyauta.
Hakazalika, Zulum ya yi...
Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023
Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023
Gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom, ya gargaɗi masu shirin maguɗin zaɓe a jahar da su bar wasiyya kafin fitowa gida.
Gwamnan ya faɗi haka ne yayin zantawa da manema labarai a...





















