Home SIYASA Page 113

SIYASA

Shugaba Buhari da Mataimakinsa na Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadar Shugaban Kasa

0
Shugaba Buhari da Mataimakinsa na Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadar Shugaban Kasa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa, Yemi Osibanjo suna cikin ganawa da shugabannin tsaro. Suna ganawar ne a yau Alhamis, 19 ga watan Agusta a fadar Shugaban kasa...

Matsalar Tsaro: Ba’a yiwa Najeriya Adalci ba Idan Aka Haɗa ta da Afghanistan –...

0
Matsalar Tsaro: Ba'a yiwa Najeriya Adalci ba Idan Aka Haɗa ta da Afghanistan - Lai Muhammed   Ministan yada labarai, Alhaji Lai Muhammed, ya tafi kasar Amurka domin ganawa da manyan kafafen watsa labarai na aduniya. Ministan yace sam ba'a yiwa Najeriya...

Kotun Oyo ta ci Tarar Ministan Shari’a N50,000 Kan Batun Hana DSS Kame Igboho

0
Kotun Oyo ta ci Tarar Ministan Shari'a N50,000 Kan Batun Hana DSS Kame Igboho   Babbar kotu mai zama a Ibadan ta ci tarar ministan shari'a Abubakar Malami tarar N50,000. An bukaci Malami ya biya kudin ne ga lauyoyin Sunday Igboho bisa...

Yadda Nake Lallaba Rayuwata da Ciwon Suga a Shekaru 35 da Suka Gabata –...

0
Yadda Nake Lallaba Rayuwata da Ciwon Suga a Shekaru 35 da Suka Gabata - Olusegun Obasanjo   Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda ciwon suga ya wahala shi. A cewwarsa, ya dauke shi shekaru 35 yana fama da ciwon...

Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya

0
Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya   Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce yawan mutanen Najeriya ne kan gaba wajen haddasa fitina a kasar. A cewarsa, wannan yana taimakawa wajen daukar matasa marasa aikin yi domin aikata...

Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa’adi 3 a...

0
Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa'adi 3 a Ofis -  Charles Enya   Hon. Charles Oko Enya ya je kotu, yana so ayi wa tsarin mulkin Najeriya garambawul. ‘Dan siyasar yace tsarin mulki ya fifita ‘Yan...

Yadda Zan Kawo Karshe ‘Yan Bindiga a Jahar Zamfara – Sabon Kwamishinan ‘Yan Sandan...

0
Yadda Zan Kawo Karshe 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara - Sabon Kwamishinan 'Yan Sandan Jahar   Sabon kwamishinan ‘yan sandan jahar Zamfara, Yakubu Elkana, ya ja kunnen ‘yan bindiga. CP Elkana ya ce ko dai su zubar da makamansu ko kuma su...

Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC

0
Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC Fadar shugaban Najeriya ta tabbatar da cewa za a rusa babban kamfanin na kasar NNPC a cikin sauye-sauyen da za a iya wa fannin man kasar karkashin sabuwar dokar inganta harkokin man fetur. Sai dai ta...

Ranar da Jam’iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi

0
Ranar da Jam'iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi   Abuja - Jam'iyyar APC mai mulki ta sanya ranar 4 ga watan Satumba domin gudanar da gangamin tarukanta na jahohi, kamar yadda punch ta ruwaito. Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da...

Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba – Gwamna Wike

0
Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba - Gwamna Wike   Nyesom Wike yana ganin PDP tana bukatar sauyin shugabanci kafin 2023. Wike yace Prince Uche Secondus ba zai iya doke APC a zabe mai zuwa ba. Wannan ya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta