Home SIYASA Page 112

SIYASA

Ta’aziyyar Ahmed Joda: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Adamawa

0
Ta'aziyyar Ahmed Joda: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Adamawa   Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Yola, jahar Adamawa a ranar Juma'a, 20 ga Agusta, domin gaisuwar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Ahmed Joda. Buhari ya dira ne misalin karfe 10 na...

EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Sanata Theodore Orji

0
EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Sanata Theodore Orji   EFCC ta sako tsohon gwamnan jahar Abia kuma sanata mai wakilyar Abia ta tsakiya, Sanata Orji. Dama a ranar Alhamis 19 ga watan Augusta hukumar ta kama shi a filin jirgin...

Sanata Saidu Dansadau ya Bayyana ‘Yan Bindigan da Suka Addabi Jahar Zamfara

0
Sanata Saidu Dansadau ya Bayyana 'Yan Bindigan da Suka Addabi Jahar Zamfara   Sanata Saidu Dansadau ya ce wasu daga cikin ‘yan ta’addan da suka isa kudancin masarautar Dansadau dake karamar hukumar Maru ta jahar Zamfara ‘yan kasashen ketare ne. A wata...

Ba zai Yiwu na Bar Mulki a Matsayin Wanda ya Gaza ba – Shugaba...

0
Ba zai Yiwu na Bar Mulki a Matsayin Wanda ya Gaza ba - Shugaba Buhari   Buhari yace ba zai yiwu ya bar mulki a matsayin wanda ya gaza ba. Shugaban kasa ya gana da manyan hafsoshin tsaro a ranar Alhamis. Buhari ya...

PDP Zuwa APGA: Hukumar INEC ta Canza Sunan ɗan Takarar Gwamna a Jahar Anambra

0
PDP Zuwa APGA: Hukumar INEC ta Canza Sunan ɗan Takarar Gwamna a Jahar Anambra   Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sake fitar da sunayen yan takarar gwamna a zaɓen Anambra dake tafe. Har yanzun dai INEC bata sanya sunan ɗan...

EFFC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Theodore Orji

0
EFFC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Theodore Orji   EFCC ta kama tsohon gwamnan Abia, Theodore Orji, a filin jirgin Nnamdi Azikwe dake Abuja. Tsohon gwamnan ya jima cikin waɗanda EFCC ke gudanar da bincike a kansu tare da ƴaƴansa. Hukumar ta...

Taliban na ba da Haɗin Kai ga Amurka Dangane da Kwashe Amurkawa a Afghanistan...

0
Taliban na ba da Haɗin Kai ga Amurka Dangane da Kwashe Amurkawa a Afghanistan - Joe Biden   Joe Biden na Amurka ya bayyana cewa, Amurka ba ta fuskantar kalubalen kwashe mutanenta a Afghanistan. A cewarsa, matsalar ita ce debe mutanen da...

Hotunan Ziyarar da Sheikh Dahiru Bauchi ya Kai Fadar Shugaban Kasa

0
Hotunan Ziyarar da Sheikh Dahiru Bauchi ya Kai Fadar Shugaban Kasa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Sheikh Dahiru Bauchi a fadar shugaban kasa. Sheikh Dahiru Bauchi ya samu rakiyar ministan sadarwa, Sheikh Dr Isa Ali Ibrahim Pantami. Legit Hausa ta...

Muna Bukatar Gyara Najeriya Don Gujewa Afkawa Zuwa Bala’i – Atiku Abubakar

0
Muna Bukatar Gyara Najeriya Don Gujewa Afkawa Zuwa Bala'i - Atiku Abubakar   Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi korafi a kan hauhawan ta'addanci a kasar. Atiku ya bayyana cewa mafita guda da zai kai kasar ga ci gaba shine...

Unche Secondus ya Dira Gidan Olusegun Obasanjo Dake Jahar Ogun

0
Unche Secondus ya Dira Gidan Olusegun Obasanjo Dake Jahar Ogun   Yanzu haka shugaban jam’iyyar PDP, Prince Uche Secondus yana Abeukuta, jahar Ogun, gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo. Secondus ya isa katafaren gidan Obasanjon kuma ya nufi Olusegun Obasanjo Presidential Library...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta