Home SIYASA Page 111

SIYASA

Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba – Gwamatin Jahar...

0
Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba - Gwamatin Jahar Edo   Gwamnatin jahar Edo ta bayyana cewa dole ne maazauna jahar su yi riga-kafin corona ko kuma ta bullo musu ta bayan gida. Gwamnan jahar, Godwin Obaseki...

Ya Zama Wajibi ‘Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023...

0
Ya Zama Wajibi 'Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023 - Gwamna Tambuwal   Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace duba da halin da Najeriya ke ciki tana bukatar shugaba ɗan zamani. Gwamnan yace ya zama wajibi...

Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja

0
Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja SERAP ta na karar gwamnatin Najeriya a babban kotun tarayya da ke Abuja. Kungiyar ta bukaci a binciki wasu kudi da ake zargin sun bace daga...

Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al’ummar Ondo da Jos

0
Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al'ummar Ondo da Jos   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, ya roki gwmanati da al'ummar Ondo yafiya kan kisan da ya faru a Jos . Gwamnan yace waɗanda suka aikata lamarin sun yi hakane...

Tunda Yanzu Mahaifina ya Rasu, Yanzu Bani da Baba Sai Obasanjo – Gwamna Dapo...

0
Tunda Yanzu Mahaifina ya Rasu, Yanzu Bani da Baba Sai Obasanjo - Gwamna Dapo Abiodun   Gwamnan jahar Ogun ya bayyana wata magana mai nauyi ga tsohon shugaban kasar Najeriya. A cewar gwamnan, tunda yanzu mahaifinsa ya rasu, yanzu ba shi da...

Gwamna Ganduja ya Mika Sandar Girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Bayero

0
Gwamna Ganduja ya Mika Sandar Girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Bayero   Daga karshe Gwamna Ganduje ya gabatar da sandar girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado-Bayero. Da yake jawabi yayin gabatar da sandar, Gwamna Ganduje ya yabawa cibiyoyin sarauta na...

Daurin Auran ‘Dansa: Shugaba Buhari ya Isa Jahar Kano

0
Daurin Auran 'Dansa: Shugaba Buhari ya Isa Jahar Kano   Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jahar Kano daga Adamawa domin halartan daurin auren dansa daya tilo, Yusuf Buhari, da za'a yi a kasar Bichi. Hadimin Buhari kan gidajen rediyo da talabijin, Buhari...

Shugaba Buhari ya Sake Nada Farfesa Oloyede a Matsayin Shugaban Hukumar JAMB

0
Shugaba Buhari ya Sake Nada Farfesa Oloyede a Matsayin Shugaban Hukumar JAMB   Ma’aikatar Ilimi ta sanar da manyan nade-nade guda uku da Shugaba Buhari ya amince da su. An sake nada Farfesa Oloyede a matsayin Shugaban hukumar JAMB yayin da aka...

Hoton Femi Fani Kayode a Gurin Daurin Auran ‘Dan Shugaba Buhari

0
Hoton Femi Fani Kayode, Gwamnoni da Ministoci a Gurin Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari   Femi Fani-Kayode ya bi sahun manyan 'yan APC don halartan daurin auren dan Shugaban kasa, Yusuf Buhari a jahar Kano. Fani Kayode ya kasance babban mai sukar...

Daurin Auran Yusuf Buhari: Mataimakin Shugaban Kasa, Osinbajo ya Dira Jahar Kano

0
Daurin Auran Yusuf Buhari: Mataimakin Shugaban Kasa, Osinbajo ya Dira Jahar Kano Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya dira a jahar Kano domin daurin auren dan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Osinbajo ya samu tarba ne daga gwamnan jahar, Abdullahi Umar Ganduje,...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta