Jam’iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Gwamna Hope Uzodinma da Yayi Murabus Daga Kujerarsa
Jam'iyyar hamayya ta PDP reshen jahar Imo tayi kira ga gwamnan jahar yayi murabus daga kujerarsa.
PDP tace gwamnan bashi da karsashi ko ƙwarin guiwar da zai fuskanci matsalar...
Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin...
Matsalolin kasar Nan : Dole ne Majalisar Kasa Tayi Wani Abu Game da Lamarin ko Kuma su Rufe Majalisar - Sanata Smart Adeyemi
Halin da Najeriya ke ciki ya batawa Sanata Smart Adeyemi rai har ya kusan yin kuka yayin...
WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar –...
WAIWAYE ADON TAFIYA: Shekaru 6 na Zababben Gwamnan Jahar Jigawa, Muhammadu Badaru Abubakar - Mahmuda Yau Dan Sarki
"Akalan Gwamnatimmu zai karkata ne kacokam wajen harkar tsaro na rayuka da dukiyoyin al'umma, kazalika da harkar ilimi, wadacencen ruwan Sha, tsaftar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugaban Hukumar INEC
Shugaba Buhari ya gana da shugaban hukumar INEC biyo bayan hare-hare da ake kai wa ofisoshin hukumar.
A tare da shugaban na INEC akwai kwamishinoni biyar da aka yi tattaunawar dasu...
Nasarorin da Gwamnatin Shugaban ƙasa Buhari ta Cimma Zai Amfanar da Mutanen Zamani da...
Nasarorin da Gwamnatin Shugaban ƙasa Buhari ta Cimma Zai Amfanar da Mutanen Zamani da Dama Masu Zuwa - Lai Mohammed
Ministan yaɗa labarai, Lai Muhammed, yace ayyukan cigaban da gwamnati Buhari Tayi zasu amfanar da mutane da dama nan gaba.
Ministan...
Gwamna Matawelle na Shirin Sauya Sheka
Gwamna Matawelle na Shirin Sauya Sheka
Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle na shirin komawa jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Wata majiya kusa da gwamnan ta ce a ranar 12 ga watan Yuni ne gwamnan zai koma APC.
Majiyar ta ce sauke kwamishinoni...
Garba Shehu ya Shawarci ‘Yan Jarida da su Tsarkake Ayyukansu
Garba Shehu ya Shawarci 'Yan Jarida da su Tsarkake Ayyukansu
Mataimakin shugaban kasa kan yada labarai ya yaba da ci gaban da gwamnatin Ganduje ta kawo.
Ya ce duk masu kushe da suka ga gwamnatin a baya, yanzu sun cika da...
‘Yan Bindiga Sun Shiga Jami’ar Jahar Taraba Sunyi Garkuwa da Lakcara 1
'Yan Bindiga Sun Shiga Jami'ar Jahar Taraba Sunyi Garkuwa da Lakcara 1
Wasu yan bindiga sun kutsa kai gidajen kwanan malaman jami'ar jahar Taraba, inda suka sace wani lakcara.
Shugaban Makarantar (VC), Farfesa Ado-Tenebe ya tabbatar da faruwar lamarin, yace yayi...
Gwamna Ben Ayade ya Sallami Kwamishinoni 4 da Hadimansa 5
Gwamna Ben Ayade ya Sallami Kwamishinoni 4 da Hadimansa 5
Gwamnan jahar Cross River, Ben Ayade, ya sallami kwamishinoni 4 da hadimansa 5 bayan komawa APC.
Duk da gwamnan bai sanar da dalilinsa na yin hakan ba, ya mika godiyarsa ga...
Shugaban Kasar Ghana ya Kawo wa Shugaba Buhari Ziyara Aso Villa
Shugaban Kasar Ghana ya Kawo wa Shugaba Buhari Ziyara Aso Villa
Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya kawo wa shugaba Muhammadu Buhari ziyara fadar Aso Villa a ranar Alhamis, 27 ga watan Mayu, 2021.
Nana Akufo ya dira fadar shugaban kasan...






















