Home SIYASA Page 131

SIYASA

Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin...

0
Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin Damfara   Gwamna Dapo Abiodun na jahar Ogun ya dakatar da Abidemi Rufai. Gwamnatin Amurka ta kama Rufai, wanda ya kasance babban hadimi na musamman ga Abiodun kan...

Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa

0
Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa   Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14...

Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna

0
Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna   Femi Falana da ASCAB sun ce an kori Ma’aikata kusan 60, 000 a Jahar Kaduna. Idan hakan ya tabbata, gwamna Nasir El-Rufai yana korar ma’aikata 280 kullum. Femi Falana yace korar Ma’aikatan da ake...

Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki – Benjamin Kalu

0
Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki - Benjamin Kalu   Mai magana da yawun majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Okezie kalu yace majalisar na kokarin halasta noma da safarar wiwi. Kamar yadda ya bayyanawa manema labarai a garin...

Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a...

0
Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a 2023   Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana matsayarsa a kan takarar shugabancin ƙasar nan bayan kammala wa'adin Buhari. Mr. Osinbajo yayi watsi da wani shafin...

Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa

0
Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa   Wasu gwamnoni a karkashin inuwar jam'iyyar PDP sun shiga tattaunawar sirri kan batun tsaro. Gwamnonin 13 suna ganawa ne a jahar Oyo, inda ake sa ran isowar wasu sauran gwamnonin. Ana sa ran za...

Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas – Sanata Shehu...

0
Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas - Sanata Shehu Sani   Sanata Shehu Sani ya alakanta talauci ta karyewar tattalin arziki da ta'addanci a arewacin Nigeria. Shehu Sani ya yi wannan furucin ne a yayin da ya...

Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da...

0
Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta Canza Salon da Take Amfani Dashi Wajen Yaƙi da Matsalar Tsaro - Sanata Rochas Okorocha   Tsohon gwamnan jahar Imo kuma zaɓaɓɓen sanata a jam'iyyar APC yace sama da kashi 75% na yan Najeriya basa jin...

Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan ‘Yan Bindiga

0
Ministan Yada Labarai da Al'adu, Lai Mohammed Yaja Kunnan 'Yan Bindiga   Lai Mohammed ya bayyana cewa, ana kokarin sanyawa 'yan Najeriya tsoro ne kawai a kasar. Ya kuma bayyana cewa, gwamnatin tarayya da na isasshen karfin ragargazar 'yan bindiga. Hakazalika ya bayyana...

Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami’an ‘Yan Sanda 11 da ‘Yan Bindiga Suka...

0
Gwamnan Jahar Rivers ya Bawa Iyanlan Jami'an 'Yan Sanda 11 da 'Yan Bindiga Suka Kashe Kyautar N20m   Gwamnan jahar Rivers, Nyesom Wike, ya bada gudummuwar miliyan 20 ga kowane ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sanda 11. Gwamnan yace babu wani...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran