Shugaban Kasan Najeriya da ya Fara Jawo Mata da Matasa Cikin Gwamatinsa
Shugaban Kasan Najeriya da ya Fara Jawo Mata da Matasa Cikin Gwamatinsa
Shehu Shagari ne ya fara tafiya da mata da matasa a Gwamatinsa a 1978.
A gwamnatin Shagari ne irinsu Ebun Oyagbola suka fara rike mukamai.
A Najeriya da mafi yawan...
Gwamna Samuel Ortom ya Bayyana Gwamnan Jahar Kaduna a Matsayin Makiyin Kasar nan na...
Gwamna Samuel Ortom ya Bayyana Gwamnan Jahar Kaduna a Matsayin Makiyin Kasar nan na Hakika
Gwamna Samuel Ortom ya bayyana takwaransa na jahar Kaduna a matsayin makiyin Najeriya.
Gwamnan na Benuwai ya kuma bayyana cewa Malam Nasir El-Rufai na daya daga...
Gwamnan Jahar Kogi ya Nada Mai Aikin Share-Share a Matsayin Babban Mai Taimaka Masa...
Gwamnan Jahar Kogi ya Nada Mai Aikin Share-Share a Matsayin Babban Mai Taimaka Masa Kan Tsafta
Gwamna Bello na jahar Kogi ya nada Peter Aliyu, mai aikin share-share, a matsayin babban mai taimaka masa kan tsafta.
A cewar SSG na jahar,...
Rikici ya Kunno Kai a Kungiyar Kwankwasiyya ta Jahar Kano
Rikici ya Kunno Kai a Kungiyar Kwankwasiyya ta Jahar Kano
Rikicin cikin gida ya kaure a Kwankwasiyya ta jahar Kano bayan an zargi wani mabiyin tafiyar da yunkurin son fitowa takarar gwamna.
Kamar yadda hadimin Kwankwaso, Sanusi Surajo yayi magana, ya...
Ministan Sufuri,Rotimi Amaechi ya Fadi Dalilin Dakatad da Shugabar NPA, Hadiza Bala Usman
Ministan Sufuri,Rotimi Amaechi ya Fadi Dalilin Dakatad da Shugabar NPA, Hadiza Bala Usman
An dakatad da shugabar hukumar tashoshin jiragen ruwa a Najeriya NPA, Hadiza Bala Usman, domin bada dama don gudanar da bincike kan wasu kudaden da ake zargin...
Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam’iyyun Siyasa 74
Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam'iyyun Siyasa 74
Bayan shekara daya ana fafatawa a kotu, abin ya zo karshe.
Kotun Koli ta rraba gardama tsakanin INEC da jam'iyyun siyasa 74 da aka soke.
Kotun ta ce hukumar INEC na da...
Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka’ida ba Wajen Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza...
Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka'ida ba Wajen Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza Bala Usman
Gwamnatin Tarayya ba ta bi ka’ida wajen dakatar da Hadiza Bala Usman ba .
A doka ya kamata a sanar da shugabar NPA laifin da...
Ka Fito ka Dinga yi wa ‘Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da...
Ka Fito ka Dinga yi wa 'Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da Adesine Muka Zaba ba - Melaye ga Shugaba Buhari
Tsohon sanata da ya taba wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye yace 'yan Najeriya Buhari suka...
Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin ‘Yan Kasa Sai an Karya – Shugaba Buhari
Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin 'Yan Kasa Sai an Karya - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya koka da yadda wasu 'yan Najeriya basu tausayawa kasar su kwata-kwata.
Shugaban kasan yace kowacce doka ya saka domin amfanin 'yan kasa sai an...
Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki...
Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki Tinubu
Bode George ya yi kira ga hukumar EFCC ta binciki Asiwaju Bola Tinubu.
Jagoran adawar ya ce bai kamata irinsu Bola Tinubu suna neman mulki ba.
George...






















