Home SIYASA Page 140

SIYASA

Hukumar EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Rochas Okorocha

0
Hukumar EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Rochas Okorocha   Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sako tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha. Hadiminsa tsohon gwamnan ya tabbatar da cewa Okorocha ya koma gidansa da ke Maitama a Abuja. EFCC ta...

Bayan Sukar Gwamnan Kano: Rayuwata da ta Yarana da ke Makaranta na Fuskantar Barazana...

0
Bayan Sukar Gwamnan Kano: Rayuwata da ta Yarana da ke Makaranta na Fuskantar Barazana - Sa'ida Sa'ad Bugaje   Sa’ida Saad Bugaje ta soki yadda Gwamnan Kano ya fara yaki da Coronavirus. A dalilin wadannan maganganu da wannan mata ta yi, ta...

Gwamnatin Tarayya ta Nada Sababbin Sakatarori a Ma’aikatun NBTE, NSSEC da NCCE

0
Gwamnatin Tarayya ta Nada Sababbin Sakatarori a Ma'aikatun NBTE, NSSEC da NCCE   Shugaban kasa ya amince da nadin sababbin shugabannin ma’aikatun Gwamnati. Ma’aikatar ilmi ta ce an nada sakatarori a ma’aikatun NBTE, NSSEC, da ta NCCE. Farfesa Idris Bugaje, Abdullahi Abba, da...

Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin...

0
Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin Gwamnati Ana zargin tsohon mataimakin gwamnan Ondo da yin gaba da motocin Gwamnati. Har yanzu wasu motoci su na hannun Agboola Ajayi duk da ya bar ofis a kwanaki. Gwamnan...

Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha

0
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha Sanata Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jahar Imo, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa. Jami'an hukumar sun damke Okorocha ne a...

Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank

0
Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank   Gwamnatin jahar Kano ta garkame Bankin Guaranty Trust na jahar bisa kin biyan haraji ga jahar. Hukumar harajin ta maka bankin a kotu kan kin biyan harajin da ya dace ya biya jihar...

Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam’iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma

0
Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam'iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma   Tsohon mataimakin gwamnan jahar Oyo, Taofeek Arapaja ya lashe kujerar shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na yankin Kudu maso Yamma. An sanar da shi matsayin wanda ya...

Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji...

0
Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji a Abuja   Gwamnan jahar Borno ya ziyarci shugaban hafsun sojojin a babban birnin tarayya Abuja. Gwamnan ya kai ziyar ne ga shugaban a wata tawaga da ya...

Ayodele Fayose: Jami’an Tsaro Sun Dakile Harin da ‘Yan Bindiga Suka So yi a...

0
Ayodele Fayose: Jami'an Tsaro Sun Dakile Harin da 'Yan Bindiga Suka So yi a Taron PDP a Jahar Osun   Mutane sun shiga hargista a wurin taron jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen yankin Kudu maso yamma da aka gudanar a...

Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa

0
Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma'aikata a Jaharsa   Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi fashin bakin kan dalilin rage ma'aikata a jaharsa. El-Rufai ya ce kudaden da gwamnatin jihar ke kashewa wurin biyan albashi ya yi wa...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas