Home SIYASA Page 146

SIYASA

Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata – Sanata Orji Kalu

0
Zuwa Gidan Yari Wani Bangare ne na Rubutun Rayuwata - Sanata Orji Kalu   Sanata Orji Uzor-Kalu ya bayyana cewa shiga gidan yari wani abu ne da ya canza masa rayuwa. Tsohon gwamnan na jahar Abia ya ce yana daga cikin kaddararsa...

Jam’iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon...

0
Jam'iyyar APC na Kokarin Ganin ta ci Gaba da Mulki a Kalla na Tsawon Shekaru 32 - Gwamnan Jahar Yobe   Gwamnan jahar Yobe ya bayyana manufar jam'iyyar APC ta kasan cewa a mulki har shekaru 32. Ya bayyana cewa, jam'iyyar na...

Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi 

0
Jahar Ondo ta yi Rashin Tsohon Dan Majalisa, Akpoebi Lubi    Jahar Ondo ta yi rashin daya daga cikin tsoffin ‘yan majalisar ta, Akpoebi Lubi, sakamakon hatsarin mota. Lubi ya rasa ran sa ne a ranar Talata, 23 ga Maris, bayan afkuwar...

Anyi wa Mutane Miliyan 36 Rijistar Jam’iyyar APC a Fadin kasar nan – Gwamna...

0
Anyi wa Mutane Miliyan 36 Rijistar Jam'iyyar APC a Fadin kasar nan - Gwamna Badaru   Gwamna Badaru Abubakar na jihar Jigawa ya tabbatar da cewa za a yi taron jam'iyyar APC a watan Yuni Kamar yadda ya sanar da manema labarai,...

Gwamnatin Tarayya Ta karbo Bashin Naira Biliyan daya Karkashin Ma’aikatar Kasuwanci

0
Gwamnatin Tarayya Ta karbo Bashin Naira Biliyan daya Karkashin Ma'aikatar Kasuwanci Gwamnatin Najeriya ta karbo bashin makudan kudade don tallafawa kananan masana'antu Gwamnatin ta bayyana hakan a matsayin kokarin farfado da tattalin arzikin kasar da ya suma An karbo bashin ne karkashin...

Jahar Kano ta fi ko Ina Zaman Lafiya a Najeriya – Gwamna Ganduje

0
Jahar Kano ta fi ko Ina Zaman Lafiya a Najeriya - Gwamna Ganduje Ganduje ya bayyana wasu irin matakan da gwamnatinsa ta dauka kan tsaro a Kano. Ministan tsarin Najeriya, Salihi Magashi, ya ce Najeriya na cikin halin kakanikaye. A cewar Ganduje,...

APC ta Kafa Kwamitin Sake Dawo da Jam’iyyar APC a Zukatan ‘Yan Najeriya

0
APC ta Kafa Kwamitin Sake Dawo da Jam'iyyar APC a Zukatan 'Yan Najeriya   APC ta nada wani kwamiti na mutum 61 gabanin babban taronta na kasa mai zuwa. Za a kaddamar da kwamitin a ranar Talata, 23 ga Maris, a Abuja. A...

Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Kano ya Bawa Maniyyatan Jaharsa Shawara

0
Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Kano ya Bawa Maniyyatan Jaharsa Shawara   Gwamnan jahar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya kirayi maniyyatan hajjin bana da su zama jakadun ƙasar nan nagari a lokacin gudanar da aikin. Gwamnan ya yi wannna kira ne a...

Yadda Gwamnan Jahar Benue Yayi Gudun Ceton Ransa a Gurin ‘Yan Bindiga

0
Yadda Gwamnan Jahar Benue Yayi Gudun Ceton Ransa a Gurin 'Yan Bindiga   Gwamnan Benuwai ya tabbatar da cewa ‘Yan bindiga sun kai masa hari a cikin jeji. Hadimin Samuel Ortom ya ce ba kirkirar labarin kanzon-kurege gwamnan ya yi ba. Terver Akase...

 Jam’iyyar PDP ta Jahar Katsina ta Kori Shuwagabanninta

0
 Jam'iyyar PDP ta Jahar Katsina ta Kori Shuwagabanninta   Jam'iyyar PDP a ƙaramar hukumar Matazu dake jahar Katsina ta kori shugabanta da kuma shugabar mata. PDP ta yanke wannan hukuncin ne bayan kama su da laifin yin zagon ƙasa ga jam'iyyar a...

Labarai

Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas