Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba
Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba
Hukumar kula da sufuri ta jiragen kasa a Nigeria (NRC) ta dauki babban mataki domin kawo karshen matsalar magudin sayar da tikiti.
Matafiya na yawan kokawa akan yadda...
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki
Ahmad Lawan ya shawarci shugabbanin kasar nan da su mai da hankali wajen yi wa al'ummarsu aiki.
Shugaban majalisar dattijan, ya ja hankalinsu da su daina bada...
Buɗe Makaranta: Jami’ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu
Buɗe Makaranta: Jami'ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu
Daga karshe, Jami'ar ABU Zaria ta sanya ranar 25 ga watan Janairu domin buɗe makaranta.
Sai dai jami'ar ta shirya wani tsari da za ta bi wajen koyar da...
Jawabin Ministar Kudi Kan Batun Aro Kudaden ‘Yan Najeriya da ya Dade a Bankuna
Jawabin Ministar Kudi Kan Batun Aron Kudaden 'Yan Najeriya da ya Dade a Bankuna
Gwamnatin tarayya za ta kara tura bukatan wasu sabbin kudade cikin kasafin kudin 2021.
Ana bukatan hakan ne domin sayawa yan Najeriya rigakafin cutar Korona.
Za'a samo wadannan...
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyya Na Rashin Nafisatu Galadima Aminu Usman
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyya Na Rashin Nafisatu Galadima Aminu Usman
Allah ya yi wa Hajiya Nafisatu Galadima Aminu Usman rasuwa, kamar yadda sanarwa daga fadar shugaban kasa ta nuna.
Marigayiya Hajiya Nafisa ta kasance babbar aminiya ga iyalin shugaban...
‘Yan Bindiga Sun Halaka ‘Dan Takarar Kansila na Jam’iyyar PDP
'Yan Bindiga Sun Halaka 'Dan Takarar Kansila na Jam'iyyar PDP
Yan bindiga sun halaka dan takarar kansila a jahar Delta.
'Yan bindigan sun kuma sace wasu mutane biyu da ke tare da shi.
Rundunar 'yan sandan Jahar Delta ta tabbatar da afkuwar...
Kudurin Kungiyar PYB FRONTIERS Kan Gwamnan Jahar Kogi
Kudurin Kungiyar PYB FRONTIERS Kan Gwamnan Jahar Kogi
Kungiyar PYB FRONTIERS ta fara bugawa Yahaya Bello gangar takarar a 2023.
Tace Gwamnan ya fi dacewa ya zama Shugaban kasa bayan Muhammadu Buhari.
Daga dalilan magoya bayan Yahaya Bello shi ne ya kawo...
Ina da Yakinin Cewa Gwamnati Mai ci za ta yi Nasara a Kokarinta na...
Ina da Yakinin Cewa Gwamnati Mai ci za ta yi Nasara a Kokarinta na Tsaron Kasa - Garba Shehu
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan matsalolin tsaro a Najeriya.
Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana abunda Buhari ke yi...
‘Yan Gudun Hijira: Gwamnatin jahar Borno ta Saka Yara Fiye da 1000 a Makaranta
'Yan Gudun Hijira: Gwamnatin jahar Borno ta Saka Yara Fiye da 1000 a Makaranta
Gwamnan jahar Borno ya sanya yara 'yan gudun hijira 1,163 a makaranta a Damasak.
Gwamnan wanda da kansa ya jagoranci shirin, ya share kwanaki a Damasak don...
Bayan Kamuwa da Cutar Korona: Tsohon Kwamishina a Jahar Edo ya Rasu
Bayan Kamuwa da Cutar Korona: Tsohon Kwamishina a Jahar Edo ya Rasu
Mutanen jahar Edo sun tashi da alhinin mutuwar dan su, tsohon kwamishina a jahar, Didi Adodo.
Ya rasu ne da safiyar Talata, 12 ga watan Janairu bayan fama da...






















