Home SIYASA Page 154

SIYASA

Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki

0
Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki Gwamnan jahar Borno ya sake bada umarnin kara daukan likitoci don inganta asibitocin jahar. Gwanman a baya ya ba da umarnin daukar ma'aikatan lafiya sama da 500 a jahar. Gwamnanatin jahar ta kuma...

Jam’iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam’iyya a Nahiyar Afirka – Gwamnan Kogi

0
Jam'iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam'iyya a Nahiyar Afirka - Gwamnan Kogi   Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya ce kwanan nan jam'iyyar APC za ta zama shahararriyar jam'iyya a nahiyar Afirka. A cewar gwamnan, za su koyar da...

2023: Manyan ‘Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa

0
2023: Manyan 'Yan Siyasa 4 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa Ana ci gaba da tattauna yadda tseren shugabancin 2023 zai kasance, koda dai masana harkokin siyasa na ganin cewa ya yi wuri da yawa da za...

Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kusan N120bn a 2020 – Ministar Kudi

0
Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kusan N120bn a 2020 - Ministar Kudi Ministar kudi da kasafin kudi, Zainab Ahmed Shamsuna, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe N118.37 billion annobar Korona kadai a shekarar 2020. Ministar ta bayyana hakan ne yayin jawabi...

Bude Makarantu: Gwamnatin Jahar Bauchi ta Saka Ranar 18 ga Watan Janairu

0
Bude Makarantu: Gwamnatin Jahar Bauchi ta Saka Ranar 18 ga Watan Janairu   Gwamnatin jahar Bauchi ta sanar da ranar da zata bude dukkan makarantun ta. Gwamnatin jahar ta bayyana kulawa da kiyayewa da ta shirya yi don kaucewa kamuwa da COVID-19. Gwamnatin...

 Rashin Kwarewar Hadiman Buhari ya Bata ma Shugaban Kasar Suna da Mutuncinsa – Laori...

0
 Rashin Kwarewar Hadiman Buhari ya Bata ma Shugaban Kasar Suna da Mutuncinsa - Laori Kwamoti   Dan majalisa, Laori Kwamoti, ya ce hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun mayar da Najeriya abun dariya. Kwamoti ya ce rashin kwarewar hadiman Buhari ya bata...

Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu

0
Tsohon Gwamnan Legas da Kuma Imo Ya Rasu Tsohon gwamna a mulkin soja, Ndubisi Kanu, ya mutu yana da shekaru 77 a duniya. A lokacin yana soja, Kanu, ya yi gwamna a jahohin Legas da kuma Imo. Bayan Kanu ya yi murabus...

Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba

0
Hukumar Kula da Sufuri ta Jiragen Kasa a Najeriya ta Kawo Babban Cigaba Hukumar kula da sufuri ta jiragen kasa a Nigeria (NRC) ta dauki babban mataki domin kawo karshen matsalar magudin sayar da tikiti. Matafiya na yawan kokawa akan yadda...

Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki

0
Shugaban Majalisar Dattijai ya Shawarci Shugabannin Najeriya da Su Dukufa Wajen Yiwa Mutane Aiki   Ahmad Lawan ya shawarci shugabbanin kasar nan da su mai da hankali wajen yi wa al'ummarsu aiki. Shugaban majalisar dattijan, ya ja hankalinsu da su daina bada...

Buɗe Makaranta: Jami’ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu

0
Buɗe Makaranta: Jami'ar ABU Zaria ta Saka Ranar 25 ga Watan Janairu Daga karshe, Jami'ar ABU Zaria ta sanya ranar 25 ga watan Janairu domin buɗe makaranta. Sai dai jami'ar ta shirya wani tsari da za ta bi wajen koyar da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta