Home SIYASA Page 167

SIYASA

‘Yan Kasashen Ketare da Dama Sun Nuna Sha’awar Son Zama ‘Yan Najeriya

0
'Yan Kasashen Ketare da Dama Sun Nuna Sha'awar Son Zama 'Yan Najeriya Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa fiye da mutum dubu talatin da takwas sun nuna sha'awar son zama 'yan Nigeria. Dakta Shuaib Begore, babban sakatare a ma'aikatar harkokin cikin...

Hanyar da Gwamnoni zasu bi Don Magance Matsalar Tsaro – Buhari

0
Hanyar da Gwamnoni zasu bi Don Magance Matsalar Tsaro - Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnoni su yi aiki da shugabannin gargajiya. A cewarsa, aiki dasu ne kadai zai bai wa gwamnati damar sanin halin da al'umma take ciki,...

2023: APC ta Sanar da Ranar da Zata Bada Tikitin Shugaban Kasa

0
2023: APC ta Sanar da Ranar da Zata Bada Tikitin Shugaban Kasa   Jam'iyyar APC ta kara wa Mai Mala Buni wa'adin mulkin kwamitin rikon kwarya na watanni 6. Jam'iyyar ta sanar da cewa za ta fitar da yankin da shugaban kasa...

Kakakin Majalisar Bauchi ya yi Martani Kan Canza Jam’iyya

0
Kakakin Majalisar Bauchi ya yi Martani Kan Canza Jam'iyya   Ba za a samu gagarumin sauyin sheka na wani babban dan siyasa ba a Bauchi kamar yadda ake ta hasashe a wasu bangarori. Hakan ya fito ne daga kakakin majalisar dokokin jihar...

Abinda Toshe Iyakokin Kasa ya yi wa Mana – Shehu Sani

0
Abinda Toshe Iyakokin Kasa ya yi wa Mana - Shehu Sani   Shehu Sani ya soki rufe iyakoki da aka yi na tsawon wata-da-watanni. Tsohon ‘Dan majalisar yana ganin ba muci ribar komai da matakin ba. Sani yace noman shinkafa ya damu gwamnatin...

Shugaba Buhari ya Canza Ra’ayin Zama da ‘Yan Majalisa

0
Shugaba Buhari ya Canza Ra'ayin Zama da 'Yan Majalisa   Yan majalisa sun bukaci shugaban kasan ya yi musu bayanin dalilin da ya sa aka gaza shawo kan matsalar tsaro. Bayan rikici da cece-kuce, Buhari ya amince zai bayyana gabansu kuma zai...

Zaben Maye Gurbi: APC ta Janye a Wata Jaha

0
Zaben Maye Gurbi: APC ta Janye a Wata Jaha   A Ranar Asabar, 6 ga watan Disamba, INEC ta gudanar da sauran zabukan maye gurbi a fadin Nigeria. INEC ta bayyana zaben kujerar majalisar dokoki na mazabar Bakura a matsayin wanda bai...

‘Yan Majalisa Sunyi Tir da Kasafin Kudin 2021

0
'Yan Majalisa Sunyi Tir da Kasafin Kudin 2021   Majalisa tana ganin Naira Biliyan 45 sun yi wa yankin Arewa maso gabas kadan. ‘Yan Majalisar Tarayya na so a kara kason yankin a kundin kasafin kudin 2021. Zainab Gimba ta ce sam babu...

Dalilin da Yasa Gwamnonin APC Suka Hana Buhari Zama da ‘Yan Majalisar Tarayya

0
Dalilin da Yasa Gwamnonin APC Suka Hana Buhari Zama da 'Yan Majalisar Tarayya   Gwamnonin jam'iyyar APC basa son shugaba Buhari ya zauna da 'yan majalisar tarayya a kan harkar tsaro. A cewar gwamnonin, matsawar ya zauna dasu zai janyo raini gare...

ƙungiyar NEF ta yi Magana Akan Kudu

0
ƙungiyar NEF ta yi Magana Akan Kudu Kungiyar dattawan arewa sun yi wani gagarumin zargi a kan mutanen kudu maso gabas. Shugaban kungiyar, Ango Abdullahi ya bayyana cewa yan kabilar Igbo na farma yan arewa a kudu. Shugaban na NEF ya ce...

Labarai

Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja