Home SIYASA Page 166

SIYASA

Shugaba Buhari ya Tattauna da Jonathan da Namadi

0
Shugaba Buhari ya Tattauna da Jonathan da Namadi Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da mataimakinsa Namadi Sambo a fadarsa ta Aso Rock a ranar Talata 22 ga wata Disambar shekarar 2020. Ya karbe su ne...

Tsohon Ministan Ilimi Farfes jerry Agada ya Rasu

0
Tsohon Ministan Ilimi Farfes jerry Agada ya Rasu Allah ya yi wa tsohon karamin ministan ilimi, Farfesa Jerry Agada rasuwa. Ya rasu a ranar Talata a asbitin gwamnatin tarayya da ke Makurdi, jihar Binuwai. An haifa tsohon ministan a ranar 11 ga...

Namadi Sambo: Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya Kai wa Shugaba Buhari Ziyara

0
Namadi Sambo: Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa ya Kai wa Shugaba Buhari Ziyara Tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo ya kai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a Aso Rock da ke Abuja. Shugabaan kasa Buhari da Namadi Sambo sun shiga ganawar...

Wani Ministan Buhari ya Shawarci Matasan Najeriya Kan Aikin yi

0
Wani Ministan Buhari ya Shawarci Matasan Najeriya Kan Aikin yi Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya su nemi tayi domin samawa kansu aikin yi saboda gwamnati ba zata iya bai kowa aiki ba. Ya yi gargadin cewa...

Yaduwar Korona Karo na Biyu: Shugaba Muhammadu Buhari Zai Gana da Kwamitin PTF

0
Yaduwar Korona Karo na Biyu: Shugaba Muhammadu Buhari Zai Gana da Kwamitin PTF Shugaba Buhari zai gana da kwamitin PTF kan COVID-19 a fadar Shugaban kasa. Fadar Shugaban kasar ce ta bayyana hakan a ranar Talata, 22 ga watan Disamba. Shugaban PTF...

Yadda Jam’iyyar PDP ta Samu Rashin Jituwa a Wata Jaha

0
Yadda Jam'iyyar PDP ta Samu Rashin Jituwa a Wata Jaha Abubuwa ya rincabe ta bangaren shugabancin PDP a jihar Ebonyi yayinda bangarori biyu ke yakin samun karfi. Biyo bayan ficewar Gwamna Umahi daga jam’iyyar, an rushe shugabanninta na jihar sannan aka...

Gwamnan Gombe ya Koka da Matsalar Rashin Tsaro

0
Gwamnan Gombe ya Koka da Matsalar Rashin Tsaro Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya magantu a kan matsalar rashin tsaro da ya addabi kasar. Yahaya ya bayyana cewa kasar bata taba riskar kanta a cikin irin wannan yanayi na rashin...

Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi

0
Dalilin da Dakatar da Rotimi Amaechi Tsagin jam'iyyar APC na jihar Rivers da ke yi wa Aguma biyayya ta dakatar da ministan sufuri Rotimi Amaechi. A cewarta, ta dakatar da Amaechi ne bisa zarginsa da ake yi na aikata ayyukan cin...

Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari

0
Sule Lamido ya yi Martani Kan Tsige Shugaba Buhari Alhaji Sule Lamido, tsohon gwamnan Jigawa ya ce bai dace a dinga kiraye-kirayen tsige Buhari ba. Ya tabbatar da cewa wannan lamarin ba zai samu goyon bayan shi ba ko kadan. Ya sanar...

Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam’iyyar

0
Gwamnonin PDP zasu Dauki Mataki Kan Shugaban Jam'iyyar   Burin shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus, na yin tazarce a kujerarsa ya samu babban nakasu. Majiya mai tsuhe ta sanar da cewa gwamnonin jam'iyyar PDP sun juyawa Secondu baya tare da fara...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta