Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro – Sanata Ita Enang
Wanda Suka Kara Kawo Matsalar Rashin Tsaro - Sanata Ita Enang
Ita Enang ya zargi Gwamnonin Neja-Delta da azalzala wutar rikicin yankin.
Sanata Enang yace Gwamnonin Jihohi suka sa ake samun rikici a Neja-Delta.
Hadimin Shugaban kasar yace al’ummar ba su amfana...
Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri
Rabiu Kwankwaso: Hadimin Ganduje ya Bawa Tsohon Gwamna Hakuri
Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta damki Alibaba, mai baiwa gwamnan Kano shawarwari a kan harkar addini.
Ta zargi Alibaba da jingina wa Kwankwaso mallakar Kamfanin Dangote Oil a wata hira da...
Jam’iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus
Jam'iyyar APC ta Bukaci Wani Gwamna da ya yi Murabus
Jam’iyyar APC ta zargi Gwamna Godwin Obaseki da rashin iya mulki.
Shugaban APC, ya bukaci Gwamnan jihar ya rubuta takardar murabus.
APC ta zargi Obaseki da laftowa Gwamnatin Edo bashi da rashin...
Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane – Ministan Harkokin Cikin-Gida
Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane - Ministan Harkokin Cikin-Gida
Gwamnatin Najeriya ta ce bude iyakoki ba zai bada damar shigo da shinkafa ba.
Rauf Aregbesola yace sam ba za a bari a shigo da kayan waje...
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram – Ministan Tsaro
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram - Ministan Tsaro
Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, ya ce sojojin Najeriya sune mafi nagarta a cikin Afirka.
Magashi ya ce rundunar sojin Najeriya za ta iya kawo karshen Boko haram...
Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari
Majalisar Tarayya ta yi Korafin Rashi Zuwan Shugaba Buhari
Majalisar tarayya ta ce bata gayyaci Buhari don ta kure shi ba.
Ta so su tattauna ne a kan matsalolin tsaro da ke damun Najeriya.
Ta kara da cewa mafi yawan 'yan majalisar...
2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa
2023: Goodluck Jonathan na Iya Kara Neman Tikitin Shugaban Kasa
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya ce Jonathan zai iya fafutukar neman tikitin tsayawa takara a 2023 karkashin jam'iyyar.
A cewarsa, kin amsa gayyatar majalisar tarayya da Buhari yayi, alama ce...
Jam’iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
Jam'iyyar PDP ta yi Martani Kan Shugaba Buhari
A ranar Alhamis, jam'iyyar adawa ta PDP ta yi wa shugaba Buhari wankin babban bargo.
Jam'iyyar ta ce shekaru 5 kenan Buhari yana mulkin Najeriya amma ya gaza tsinana komai.
Ta ce Buhari ba...
Gwamnatin Sokoto Zata Kafa Kungiyar Hisbah
Gwamnatin Sokoto Zata Kafa Kungiyar Hisbah
Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya shirya tsaf don kirkirar hukumar Hisbah da zata rage ayyukan bata gari ta kuma taimaka wajen tabbatar da shari'ar musulunci.
Kudirin ya samu sahalewa daga majalisar zartarwar jihar kuma...
Muna Iyakar Bakin Kokarinmu – Shugaban Majalisar Dattawa
Muna Iyakar Bakin Kokarinmu - Shugaban Majalisar Dattawa
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya ce suna iyakar kokarinsu
A cewarsa kullum cikin zarginsu ake yi da gyara aljihunsu kuma a gaskiya ba hakan bane.
Ya ce sun fi duk wasu ma'aikatan gwamnati...





















