Home SIYASA Page 168

SIYASA

N-Power: Shugaba Buhari Zata ƙara ɗiba Matasa

0
N-Power: Shugaba Buhari Zata ƙara ɗiba Matasa Shugaba Buhari ya amince da kara adadin masu amfana da shirin koyar da sana'a da bada tallafi na N-Power. Shugaba Muhammadu ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Twitter a ranar Alhamis. Shugaban ƙasar...

Tantance Mambobi: Jam’iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista

0
Tantance Mambobi: Jam'iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista   Jam'iyyar APC ta sanar da dage fara rijistar sabbi da tantance soffin mambobinta. Karshen watan Nuwamba ne APC ta sanar da cewa za ta fara aikin rijistar daga ranar 12 ga watan...

Da Yiyuwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna

0
Da Yiyuwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna   'Yan Najeriya sun fara nuna damuwarsu dangane da hauhawar alkaluman masu kamuwa da cutar korona da ake samu. Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kurarin cewa zai sake saka dokar kulle...

Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?

0
Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?   Har yanzu 'yan Nigeria na cigaba da yin korafi a kan cigaba da aiki da shugaba Buhari ke yi da shugabannin hukumomin tsaro. Shugaba Buhari ya yi burus da dukkan...

Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar

0
Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar   Majalisar wakilai na neman gabatar da wani kudiri da zai tursasa zababben shugaban kasa ko gwamna bayyana yan majalisarsa cikin kwanaki 30 bayan karban mulki. Sabuwar dokar na kuma neman majalisa...

Zaben Maye Gurbi:Jam’iyyar da ta Lashe a Zamfara

0
Zaben Maye Gurbi:Jam'iyyar da ta Lashe a Zamfara   Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da aka karasa na dan majalisa mai wakiltan mazabar Bakura a jihar Zamfara ya lashe zabe. Hukumar INEC ce ta kaddamar da Ibrahim Tudu a matsayin wanda...

Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020

0
Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020   Shahrarren ma'abocin kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya siffanta shekarar 2020 a matsayin shekara mafi cike da kalubale saboda irin matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta. Ya kara da cewa halin da...

Mun Sako da Kudin Data – Dr Isah Pantami

0
Mun Sako da Kudin Data - Dr Isah Pantami   Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis tace an rage kudin 'Data' da kashi 50% bisa umurnin da aka baiwa hukumar sadarwan Najeriya NCC. Saboda haka, kudin 'Data' na 1GB ya sauko daga N1000...

Gwamnatin Tarayya Zata Bada Makudan Kudade Don Gyara Tituna da Filin Jirgin Sama

0
Gwamnatin Tarayya Zata Bada Makudan Kudade Don Gyara Tituna da Filin Jirgin Sama   Gwamnatin Tarayya za ta gyara titin da ya hada Kaduna da Jihar Filato. Za kuma ce ayi aikin hanyar Yakassai-Badume-Damargu-Makinzali a Kano. Hadi Sirika ya ce Gwamnati za ta...

Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE

0
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE   Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta nada Abubakar Fikpo a matsayin mukaddashin Shugaban hukumar NDE. Gwamnatin tarayya ce ta sallami Nasir Argungu, wanda ya kasance rike da mukamin daga kan kujerarsa. Fikpo ya kasance darakta mafi...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta