Hanyar da Za’a bi Don Magance Matsalar Tsaro – Gwamnan Kogi
Hanyar da Za'a bi Don Magance Matsalar Tsaro - Gwamnan Kogi
Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya bayyana hanyar da za a bi don kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar.
Bello ya ce za a samu sakat sosai a kasar...
Rabiu Kwankwaso ya Mayarwa da Gwamna Abdullahi Ganduje Martani
Rabiu Kwankwaso ya Mayarwa da Gwamna Abdullahi Ganduje Martani
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II.
Tsohon Gwamnan ya fitar da jawabi na musamman ya na yi wa Ganduje raddi.
Kwankwaso ya ce babu abin da ya...
Abinda ya ke ci Min Tuwo a Kwarya – Lai Mohammed
Abinda Yake Ci Min Tuwa a Kwarya - Lai Mohammed
Ministan yada labarai, Alhaji Lai Mohammed, ya ce akwai babbar nadamar da ya ke yi a matsayinsa na minista.
A cewarsa, nadamarsa ba ta wuce yadda 'yan Nigeria suka gaza yabawa...
2023: Wasu Kungiyoyi ta Nemi Wani Tsohon ‘Dan Majalisa da ya Nemi Kujerar Shugaban...
2023: Wata Kungiyoyi ta Nemi Wani Tsohon 'Dan Majalisa da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa
Wasu su na burin ina ma Sanata Ken Nnamani ya karbi mulkin Najeriya.
Magoya bayan ‘Dan siyasar su na ganin shi ya fi cancanta ya gaji...
Rabiu Kwankwaso: Shugaban Jam’iyyar APC ya Mayarwa da Tsohon Gwamnan Kano Martani
Rabiu Kwankwaso: Shugaban Jam'iyyar APC ya Mayarwa da Tsohon Gwamnan Kano Martani
Shugaban jam'iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas ya mayarwa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso martani.
A baya bayan nan, Kwankwaso ya ce baza su sake yarda a maimata musu...
Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Legas ya Shawarci Musulman Jaharsa
Aikin Hajji: Gwamnan Jahar Legas ya Shawarci Musulman Jaharsa
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan Jihar Legas ya shawarci al'umma musulmi su rungumi tsarin tarin kudin hajji da jiharsa ta bullo da shi.
Sanwo Olu ya ce bayyana hakan ne a wurin kaddamar da...
Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani
Shehu Sani ya yi wa Gwamnan Kano Martani
Shehu Sani ya soki wata doka da Gwamnatin Jihar Kano ta kawo.
An hana duk masu manyan motoci ajiye fasinjojinsu a Sabon Gari.
Tsohon Sanatan ya roki Gwamnatin Kano ta janye wannan dokar.
Sanata Shehu...
Dokar Kulle: Babu wata Sabuwar Doka – Lai Mohammed
Dokar Kulle: Babu wata Sabuwar Doka - Lai Mohammed
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta yi fashin baki kan jawabin kwamitin yaki da cutar Korona na ranar Litinin cewa an sake kakaba dokar kulle na tsawon makonni biyar sakamakon dawowan...
Gwamnan Borno ya yi Godia ga Al’ummar jaharsa da Sojoji
Gwamnan Borno ya yi Godia ga Al'ummar jaharsa da Sojoji
Babagana Umara Zulum, gwamnan Jihar Borno ya karrama sojojin bataliya ta 151 da ke Bama a jihar Borno.
Gwamnan ya ce ya musu wannan karramawar ta musamman ne domin kungiyar Boko...
Wasu Gwamnonin Sun Shiga Ganawa da Gwamnan Katsina
Wasu Gwamnonin Sun Shiga Ganawa da Gwamnan Katsina
Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti tare da takwarorinsa na jihohin Sokoto da Kebbi sun yi ganawar sirri.
SUn samu ganwa da gwamnan jihar Masari, Aminu Masari a gidan gwamnatinsa a kan yawaitar...



















