Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam’iyyar PDP ya Samu ‘Yanci
Bayan Watanni a Gidan Kurkuku: Tsohon Kakakin Jam'iyyar PDP ya Samu 'Yanci
Tsohon kakakin jam'iyyar PDP, Olisa Metuh, ya bar gidan yarin Kuje bayan ya shafe watanni goma.
Hukumar EFCC ce ta gurfanar da Metuh a gaban kotu bisa zarginsa da...
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Rashin Tsaro
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya sanar da bakin ciki da yake shiga idan aka samu rashin tsaro.
Ya ce kamar yadda iyaye da marikan yara ke jin takaici, haka yake shiga tashin...
APC: Abinda ya Taimaki Jam’iyyar a Zabukan 2015 da 2019
APC: Abinda ya Taimaki Jam'iyyar a Zabukan 2015 da 2019
Fasto Tunde Bakare ya yabi Jagoran jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.
‘Dan siyasar ya ce Bola Tinubu ya taimaka sosai wajen samun nasarar APC.
Ya ce ba don Tinubu ba, da APC...
Jam’iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi
Jam'iyyar APC ta Kasa ta yi Martani Kan Dakatar da Rotimi Amaechi
Hedkwatan jam'iyyar APC ta kasa ta soke dakatarwa da wani tsagin jam'iyyar a Jihar Rivers ta yi wa Rotimi Amaechi.
Uwar jam'iyyar ta ce wadanda suka yi dakatarwar ba...
2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa
2023: Wata Kungiya ta Shawarci Wani Gwamna da ya Nemi Kujerar Shugaban Kasa
An bukaci Gwamna Bala Mohammed ya duba yiwuwar fitowa tseren kujerar shugaban kasa a 2023.
Wata kungiya a Abuja ce ta shawarci gwamnan na Bauchi a cikin wata...
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona
Shugaba Buhari ya yi Magana Kan Rigakafin Cutar Korona
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kara tsawon wa'adin kwamitin yaki da annobar korona.
A cewar jagora a kwamitin, Dakta Sani Ali, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a samar da alluran rigakafin...
Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri – Femi Adesina
Ana Kokarin yi wa Shugaba Buhari Wani Shiri - Femi Adesina
Femi Adesina, mai magana da yawuun shugaban kasa, ya ce sun bankado wata makarkashiya da ake shiryawa shugaba Buhari.
A cewar Adesina, masu shirya wannan makarkashiya na shirin fara yada...
Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga ‘Yan Adawa
Gwamnan Jigawa ya yi Martani ga 'Yan Adawa
Mohammad Badaru Abubakar, gwamnan jahar Jigawa, ya gargadi masu yi masa adawa da sukar manufofin gwamnatinsa.
Gwamna Badaru ya ce shiru-shiru ba tsoro bane ko rashin wayo, a saboda haka ba zai cigaba...
Gwamnan Jahar Kano ya yi Martani Ga Masu Sukar Gwamnatinsa
Gwamnan Jahar Kano ya yi Martani Ga Masu Sukar Gwamnatinsa
Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Jahar Kano, ya ce masu sukar matakin da gwamnatinsa ta dauka kan wasu kamfanoni kauyawa ne.
Gwamnan Ganduje ya yi wannan furucin ne kan sauya ginin Triump...
Gwamnan Borno ya Rantsar da Wasu Farfesoshi a Matsayin Shugabannin Kananan Hukumomi
Gwamnan Borno ya Rantsar da Wasu Farfesoshi a Matsayin Shugabannin Kananan Hukumomi
Gwamnan jihar Borno, Fafesa Babagana Umara Zulum, ya ratsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi.
Daga cikin sabbin shugabannin kanananan hukumomin da aka rantsar akwai Farfesoshi biyu da wani mai...



















