Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Matasan Arewa sun bi sahun sauran kungiyoyi don yin martani a kan furucin Bishop Kukah game da gwamnatin Shugaba Buhari.
Kungiyar matasan bata tsaya ga Allah-wadai da furucin malamin...
Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa
Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa
Yayinda ake ci gaba da yaki da ta’addanci, Boko Haram ta kai hari karamar hukumar Hawul a jihar Borno.
An kashe mutane uku, yayinda aka lalata ofishin...
2023: Mutanen da Suke son Maye Gurbin Shugaba Buhari
2023: Mutanen da Suke son Maye Gurbin Shugaba Buhari
Zaben 2023 a koda yaushe yana sake karatowa sannan 'yan siyasa na ta shirinsu.
Akwai wasu manyan 'yan siyasa da suka nuna bukatarsa ta maye gurbin Buhari.
Wasu daga cikinsu basu budi baki...
ALLAH ya yi wa Tsohon Sanata Sa’idu Kumo Rasuwa
ALLAH ya yi wa Tsohon Sanata Sa'idu Kumo Rasuwa
Cike da alhini tare da tashin hankali yau Lahadi aka tashi da labarin rasuwar Sa'idu Kumo.
Tsohon sanatan kuma mai sarautar garkuwan Gombe ya rasu a asibitin Gwagwalada a Abuja.
Ya taba wakiltar...
APC ta Rasa Wani Shugaban Jam’iyyarta
APC ta Rasa Wani Shugaban Jam'iyyarta
Mutanen yankin Bariga da ke karamar hukumar Somolu a jihar Lagas sun rasa wani babban danta kuma dan siyasa.
Revered Timothy Oyasodun ya rasu a safiyar ranar Asabar, 26 ga watan Disamba.
Oyasodun, shahararren malamin kirista...
Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki
Yaduwar Korona: Gwamnatin Legas ta Saka Sabuwar Doka Kan Masu Biki
A sabuwar dokar gwamnatin Lagas sai sabbin ma'aurata sun nemi izini kafin su tara jama'a a wajen biki.
Hakan na daga cikin matakan yaki da annobar korona.
Daga yanzu mutane 300...
2023: Gwamnan Jahar Jigawa ya yi Jawabi Kan APC
2023: Gwamnan Jahar Jigawa ya yi Jawabi Kan APC
Rikicin cikin gida da ya kunno kai a jam’iyyar APC reshen jigawa na iya haddasa mata rasa jihar a 2023.
Wannan shine matsayar Gwamna Muhammadu Badaru a ranar Juma’a, 25 ga watan...
Wasu Kungiyoyi Sunyi Martani Ga Shugaba Buhari Kan Samun Tsaro
Wasu Kungiyoyi Sunyi Martani Ga Shugaba Buhari Kan Samun Tsaro
Buhari ya fitar da jawabi yana cewa cewa tsaro ya samu a Adamawa, Borno da Yobe.
Ran manyan Arewa ya baci da wannan magana da shugaban kasar ya yi a makon.
Sauran...
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Bayan Mutuwar Mahaifin Tsohon Gwamnan Kano: An Kara Rasa Wani Tsohon Gwamna
Najeriya ta sake rashi na wani shahararren jigonta sakamakon rashin lafiya.
Mutuwar Idongesit Nkanga, wanda ya kasance tsohon gwamna ya zo da ban mamaki ga mutane da dama.
Najeriya ta...
‘Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
'Yan Boko Haram Sun Kona Wata Coci Tare da Kashe Wasu Mutane
Wasu yan ta'addan Boko Haram sun kashe mutane shida kuma sun banka wuta a cocin EYN (Ekklesiyar Yan’uwa a Nigeria) dake unguwar Pemi, karamar hukumar Chibok, a jihar...





















