Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa
Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa
Ziyarar da gwamnonin APC suka kaiwa tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na ci gaba da haifar da cece-kuce.
PDP a martaninta ga ziyarar na gwamnonin APC ta bayyana shi a matsayin lamuncewa adawa.
Kakakin jam’iyyar, Ologbondiyan...
Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari – Atiku
Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce ya matukar girgiza da samun labarin cewa tattalin arzikin Nigeria ya sake karyewa.
Wannan shine karo na uku da tattalin arzikin Nigeria...
2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa
2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa
Wani rahoto ya yi ikirarin cewa yan siyasa a APC na kokarin neman dan takarar Shugaban kasa da ya kamata gabannin zaben 2023.
Wata jaridar kasar ta ruwaito cewa...
2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa – Yahaya Kwande
2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa - Yahaya Kwande
Ambasada Yahaya Kwande ya bayyana cewa ya kamata arewa ta samar da Shugaban kasar Najeriya na gaba.
A cewar tsohon jakadan na Najeriya, ya kamata PDP ta mika shugabancin...
Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci
Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci - Hameed Ali
A shekarar 2019 ne shugaban hukumar kwatsan, Hameed Ali, ya shawarci gwamnati ta rage harajin shigo da motoci.
Hameed Ali ya ce kara farashin da gwamnati ta yi ya sace gwuiwar masu...
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
Bayani da zafi ya nuna cewa wasu ministocin Buhari biyu suna zawarcin kujerarsa.
Kamar yadda aka gano, suna daga cikin wadanda suka assasa sauke Adam Oshiomhole.
An gane cewa basu son tsarin mulkin...
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa –...
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa - Farfesa Mahuta
Tuni an fara kulle-kulle da maganganu a kan gwamnati ta gaba da zata karbi mulki daga hannun Buhari.
Yanki arewacin Nigeria ba zai manta da...
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa
Gwamnan Ebonyi ya sake rabuwa da wasu hadimansa bayan komawa APC.
Ya shahara da sallaman hadimansa idan ya fahimci ba sa aikinsu yadda ya bukata.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya sallami hadimansa hudu kan zargin...
Bayelsa: INEC ta Cire Jam’iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata
Bayelsa: INEC ta Cire Jam'iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata
Hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta cire jam'iyyar All Progressives Congress APC da dan takarata Peremobowei Ebebi, daga musharaka a zaben kujerar dan majalisan dattawa mai wakiltan...
Manyan ‘Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa – Jonathan
Manyan 'Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa - Jonathan
Bikin taya murnar ranar zagayowar haihuwar tsohon shugaba Jonathan ya samu halartar manyan jami'an gwamnatinsa da gwamnati mai ci.
Daga cikin mahalarta taron akwai gwamnonin Jigawa, Yobe, da...