Ya Zama Wajibi Dan kabilar Igbo ya Gaji Buhari 2023 – Abaribe
Ya Zama Wajibi Dan kabilar Igbo ya Gaji Buhari 2023 - Abaribe
Shugaban marasa rinjaye a majalisa ya soki Buhari na bangaranci.
Wannan ba shi bane karo na farko da zai zargi Buhari da rashin son kabilarsa ba.
Ya ce wajibi ne...
Gwamnan Bauchi ya Musanta Zance Barin Shi Jam’iyyar PDP
Gwamnan Bauchi ya Musanta Zance Barin Shi Jam'iyyar PDP
Gwamna Bala Mohammad na Jihar Bauchi ya musanta raɗe raɗin cewa zai fice daga jam'iyyar PDP.
Gwamnan ya bayyana cewa duk wani batu dangane da canjin sheka ko zaɓen 2023 abu ne...
Wasu Gwamnonin APC Sun Ziyarci Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan
Wasu Gwamnonin APC Sun Ziyarci Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan
Jaridar TheCable ta wallafa rahoton yadda wasu gwamnoni da jagororin jam'iyyar APC suka ziyarci tsohon shugaban kasa; Goodluck Jonathan.
Ana zargin cewa ganawar ba zata rasa nasaba da kulle-kullen takarar shugaban...
Munfi Amfana da APC Fiye da PDP – Gwamnan Ebonyi
Munfi Amfana da APC Fiye da PDP - Gwamnan Ebonyi
Jihata ta fi samun romon demokradiyya karkashin Buhari fiye Obasanjo, Yar'adua da Jonathan, Umahi.
Ya yi jawabi kwana daya bayan sauya sheka daga tsohuwar jam'iyyar ta PDP zuwa APC.
Umahi ya kasance...
Gwamnan Borno Ya Gwangwaje Kananan Malamai da Sababbin Gidaje
Gwamnan Borno Ya Gwangwaje Kananan Malamai da Sababbin Gidaje
Bayan ginawa manyan ma'aikata gidaje 20, gwamna Zulum ya sake gwangwaje kananan malamai.
Zulum ya gina wadannan gidaje cikin watanni 11 kacal.
Ya bada umurnin samar da shiri da zai baiwa ma'aikatan jami'ar...
Gaba Dayan Najeriya a Hannun Arewa ta Tsakiya Take – Bukola Sarki
Gaba Dayan Najeriya a Hannun Arewa ta Tsakiya Take - Bukola Sarki
Najeriya gaba dayanta ta dogara ne da arewa ta tsakiya, cewar Dr Bukola Saraki.
Ya ce matsawar yankin ya bunkasa, Najeriya ta bunkasa, saboda tarin ma'adanan da ke yankin.
Saraki...
Wasu Manyan Mutanen PDP sun Hadu da Fushi Jam’iyyar
Wasu Manyan Mutanen PDP sun Hadu da Fushi Jam'iyyar
A jihar Ebonyi, an dakatar da wasu mutane 24 daga Jam’iyyar PDP.
Daga cikinsu har da tsohon Gwamna - Sanata a yanzu, Sam Egwu.
Shugabannin PDP sun zargi ‘ya ‘yan na su da...
Sai na tabbatar da Adalci ga iyalan Wanda Dogarina ya Harbe – Gbajabiamila
Sai na tabbatar da Adalci ga iyalan Wanda Dogarina ya Harbe - Gbajabiamila
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai ya bayyana sunan jami'in tsaron da ya bindige wani magidanci a Abuja.
Gbajabiamila ya yi alkawarin ganin an tabbatar da adalci kan lamarin.
Ya...
2023: Ku Soke Sunan Duk Dan Majalisar da Bai Muku ba – Ahmad Lawan...
2023: Ku Soke Sunan Duk Dan Majalisar da Bai Muku ba - Ahmad Lawan Zuwa 'Yan Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bukaci ’yan Najeriya da su yi waje da duk dan majalisar da bai yi musu ba a...
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa CONUA Rajista – Chris Ngige
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa CONUA Rajista - Chris Ngige
Gwamnatin Tarayya ta yi zama da tawagar kungiyar CONUA a garin Abuja.
Ministan kwadago, Chris Ngige, ya nuna gwamnati za ta yi wa CONUA rajista.
CONUA ta na kokarin kishiyantar kungiyar...