Home SIYASA Page 177

SIYASA

Kudu: Abinda Muke So Shugaba Buhari ya yi Mana

0
Kudu: Abinda Muke So Shugaba Buhari ya yi Mana   An gudanar da taro tsakanin gwamnoni da sauran masu fada aji a yankin kudu maso kudu da tawagar gwamnatin tarayya. A yayin taron, jiga-jigan yankin kudancin kasar sun gabatarwa da Shugaban kasa...

Jami’ar ABU zaria na Bukatar Tsaro – Garba Muhammad Datti

0
 Jami'ar ABU Zaria na Bukatar Tsaro - Garba Muhammad Datti ‘Yan Majalisan Kaduna sun yi magana game da rashin tsaro a yankin Zaria. Majalisa ta bukaci a baza Jami’an tsaro, sannan a katange jami’ar ABU Zaria. Garba Muhammad Datti ya kawo wannan...

Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River

0
Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River   Tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, yana kwance a asibiti rai a hannun Allah a Landan. Sanata Joseph Wayas ya shugabanci majalisar dattawar Najeriya a jamhuriya ta biyu daga...

2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa – El- Rufai

0
2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa - El- Rufai Gwamna El-Rufai ya roki Najeriya da ta bar batun tsarin karba-karba wurin zaben Shugaban kasa. Duk da dai A ranar Litinin, 23 na Nuwamba, Fashola ya bukaci a cigaba...

Mun Kusa Bude Boda – Ministar Kudi

0
Mun Kusa Bude Boda - Ministar Kudi Bayan shekara daya da hana shigo da kayayyaki ta iyakokin Najeriya, da alamun an kusa budewa. Farashin kayan abinci musamman shinkafa ya yi tashin gwauron zabo cikin shekara daya. Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta...

Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu

0
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu An tambayi mutanen Amurka game da sakamakon zaben shugaban kasa. 98% na Amurka da suka shiga zaben ba su goyon bayan Trump ya hakura. Donald Trump ya bayyana wannan, kila ya kara kwarin gwiwar zuwa...

Shugaban Kasa 2023: Wasu ‘Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su

0
Shugaban Kasa 2023: Wasu 'Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su Wasu ‘Ya ‘yan APC suna so mulkin Najeriya ya koma Kudu a zaben 2023. Kungiyar tana ganin abin da ya dace shi ne a ba Arewa shugaban Jam’iyya. Bashir Yusuf ya ce...

Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon

0
Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon   Sanata Shehu Sani ya karyata ikirarin da dan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat ya yi na alakanta Yakubu Gowon da wawushe kudin Najeriya. Tugendhat yayin jawabi a majalisar Burtaniya ya yi ikirarin...

Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar

0
Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Rikicin siyasa a majalisar dokokin jihar Ondo ya yi sanadiyar tsige mataimakin kakakin majalisa, Iroju Ogundeji. An cire Ogundeji daga matsayin a ranar Talata, 24 ga watan Nuwamba, a yayin zaman majalisar. A nan...

Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar

0
Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Bayan kasa da shekara daya kan kujerar, an tunbuke kakakin majalisa. Wanda aka cire kafin ya hau ne ya jagoranci cire Kakaki. Ba tare da bata lokaci ba aka nada sabon Kakaki.wanda zai jagoranci majalisar. Mambobi...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta