Home SIYASA Page 179

SIYASA

Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa

0
Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa Ziyarar da gwamnonin APC suka kaiwa tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na ci gaba da haifar da cece-kuce. PDP a martaninta ga ziyarar na gwamnonin APC ta bayyana shi a matsayin lamuncewa adawa. Kakakin jam’iyyar, Ologbondiyan...

Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari – Atiku

0
Yanda Tattalin Arzikin Nageriya ya Lalace a Mulkin Buhari - Atiku Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce ya matukar girgiza da samun labarin cewa tattalin arzikin Nigeria ya sake karyewa. Wannan shine karo na uku da tattalin arzikin Nigeria...

2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa

0
2023: Ana Ikirarin Wasu Gwamnoni Sun yi wa Jonathan Tayin Shugaban Kasa Wani rahoto ya yi ikirarin cewa yan siyasa a APC na kokarin neman dan takarar Shugaban kasa da ya kamata gabannin zaben 2023. Wata jaridar kasar ta ruwaito cewa...

2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa – Yahaya Kwande

0
2023: Ya Kamata a Samu Shugaban Kasa Daga Arewa - Yahaya Kwande Ambasada Yahaya Kwande ya bayyana cewa ya kamata arewa ta samar da Shugaban kasar Najeriya na gaba. A cewar tsohon jakadan na Najeriya, ya kamata PDP ta mika shugabancin...

Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci

0
Gwamnatin Tarayya Zata Rage Harajin Motoci - Hameed Ali A shekarar 2019 ne shugaban hukumar kwatsan, Hameed Ali, ya shawarci gwamnati ta rage harajin shigo da motoci. Hameed Ali ya ce kara farashin da gwamnati ta yi ya sace gwuiwar masu...

2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa

0
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa   Bayani da zafi ya nuna cewa wasu ministocin Buhari biyu suna zawarcin kujerarsa. Kamar yadda aka gano, suna daga cikin wadanda suka assasa sauke Adam Oshiomhole. An gane cewa basu son tsarin mulkin...

2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa –...

0
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa - Farfesa Mahuta   Tuni an fara kulle-kulle da maganganu a kan gwamnati ta gaba da zata karbi mulki daga hannun Buhari. Yanki arewacin Nigeria ba zai manta da...

Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa

0
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa Gwamnan Ebonyi ya sake rabuwa da wasu hadimansa bayan komawa APC. Ya shahara da sallaman hadimansa idan ya fahimci ba sa aikinsu yadda ya bukata. Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya sallami hadimansa hudu kan zargin...

Bayelsa: INEC ta Cire Jam’iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata

0
Bayelsa: INEC ta Cire Jam'iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata Hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta cire jam'iyyar All Progressives Congress APC da dan takarata Peremobowei Ebebi, daga musharaka a zaben kujerar dan majalisan dattawa mai wakiltan...

Manyan ‘Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa – Jonathan

0
Manyan 'Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa - Jonathan   Bikin taya murnar ranar zagayowar haihuwar tsohon shugaba Jonathan ya samu halartar manyan jami'an gwamnatinsa da gwamnati mai ci. Daga cikin mahalarta taron akwai gwamnonin Jigawa, Yobe, da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta