An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya
An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya
Idan ba a manta ba, a watan Janairun 2020 ne bidiyon auren shugaban kasa Buhari da minista Sadiya Umar Faruk yayi ta yawo.
Hukumar DSS ta samu nasarar damke...
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya nada gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle sarautar Shettiman Sokoto.
Sarkin Musulmin ya ce ya nada Matawalle sarautar ne don irin gudunmawa da girmama masarautun gargajiya.
A...
Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram – Adariko Micheal
Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram - Adariko Micheal
Wani shaida a shari'ar Dasuki ya bayyana makudan kudin da aka kashe wajen addu'a kadai.
Ya ce an yi amfani da ofishin Dasuki wajen tura kudade kamfanoni da asibiti.
Kotu...
ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa – Abdulkadir Balarabe Musa
ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa - Abdulkadir Balarabe Musa
Tsohon gwmnan Kaduna, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya rasu.
Marigayin ya rasu ne a safiyar ranar Laraba a gidansa da ke Aliyu Turaki Road Unguwar Sarki Kaduna.
Ya rasu yana...
Dalilan da Yasa Wani Gwamnan PDP Zai Koma APC
Dalilan da Yasa Wani Gwamnan PDP Zai Koma APC
Dave Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya shaidawa shugabannin jam'iyyar PDP cewa zai fice daga jam'iyyar.
Jam'iyyar APC mai mulki itace inda yake shirin komawa saboda yana ganin cewa zasu bawa dan yankinsa...
Amfanin Mulkin Biden
Amfanin Mulkin Biden
Sanata Joe Biden ne ya zama zakara a zaben shugaban kasar Amurka da aka yi ranar Talata, 3 ga wata.
Masu nazarin siyasar duniya na ganin cewa mulkin Joe Biden zai amfani Najeriya da saurn kasashen nahiyar Afrika...
Mamman Daura Na Daga Cikin Mutanen Kirki – Buhari
Mamman Daura Na Daga Cikin Mutanen Kirki - Buhari
Mamman Daura na daya daga cikin mutanen kirkin da mutane ke yi wa mummunar fassara, cewar shugaba Buhari.
Ya ce Mamman yana da halaye nagartattu, kamar hakuri, juriya, fasaha, taimako, jajircewa da...
Kotu ta Gurfanar da Wani Dan Majalisa
Kotu ta Gurfanar da Wani Dan Majalisa
Kotun majistare da ke yankin Wuse, Zone 6, ta gurfanar da mamba majalisar wakilai daga mazabar Billiri/Balanga a jihar Gombe, Mista Victor Mela.
- Rundunar 'yan sanda a birnin tarayya ta rubuta korafin zargin...
Jama’a a Cigaba da Addu’a – Zulum
Jama'a A Cigaba da Addu'a - Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya jinjina wa kotun Dubai a kan yankewa mutane 6 masu daukar nauyin Boko Haram hukunci.
An gano yadda suka yi ta tura wa 'yan Boko Haram kusan naira...
Fadar Shugaban Kasa Tayi Rashin Babban Ma’aikaci
Fadar Shugaban Kasa Tayi Rashin Babban Ma'aikaci
Fadar shugaban kasa ta fada alhini da makokin rasuwar Babatunde Lawal sakamakon ciwon kansa.
Lawal mai shekaru 56 ya rasu a ranar Juma'a, 6 ga watan Nuwamba, bayan shekaru biyu da nada shi babban...