Home SIYASA Page 185

SIYASA

Gwamnatin Kwara Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho

0
Gwamnatin Kwara Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho Gwamnatin Jahar Kwara zata dena biyan tsaffin gwamnoni da mataimakansu kudin fansho a jahar Kwara. Wannan matakin ya yi kama da irin wadda gwamnatin Jahar Legas ta dauka a baya bayan nan. Gwamnan Jahar...

Gwamnan Zamfara ya Saka Mahimman Dokoki a Jahar

0
Gwamnan Zamfara ya Saka Mahimman Dokoki a Jahar Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya rattaba hannu kan wasu dokoki hudu masu muhimmanci. Dokokin sun shafi samar da sana'o'i, samar da ruwan sha a kauyuka, zakka, kaddamar da sabon tambarin jihar. Gwamnan...

Shugaban Kasar Najeriya ya Amince da Gina Manyan Cibiyoyin Nazari da Bincike

0
Shugaban Kasar Najeriya ya Amince da Gina Manyan Cibiyoyin Nazari da Bincike Shugaba Buhari ya amince da gina wasu manyan cibiyoyin nazari da bincike guda 12 a fadin Najeriya. TETFUND ce za ta dauki nauyin gina sabbin cibiyoyin a cewar Mallam...

Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu

0
Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu   Shahrarren tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry Rawlings, ya mutu bayan kamuwa da cutar COVID-19. TheCable ta tattaro cewa tsohon shugaban kasan ya mutu ne a asibitin Korle-Bu dake Accra, babbar birnin kasar, da...

Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai

0
Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin mutane 132 a matsayin mataimaka na musamman, hadimai, da shugabanni a wasu hukumomi. Malam Isa Gusau, kakakin gwamna Zulum, ne ya sanar da hakan...

Amurka na Korarin Kawo Karshen ‘Yan Ta’addan Najeriya

0
Amurka na Korarin Kawo Karshen 'Yan Ta'addan Najeriya Kasar Amurka ta ce za ta taimakawa Najeriya da sauran kasashen yammacin Afrika domin yakar 'yan ta'adda. Mike Pompeo, sakataren gwamnatin kasar Amurka, ne ya fadi hakan a ranar Laraba. A kwanakin baya ne...

Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi

0
Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu ya yaba wa gwamnan jihar legas, Sanwo-Olu a kan kasafinsa na 2021. Dama gwamna Sanwo-Olu ya bukaci a dakile biyan tsofaffin gwamnoni da...

Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano

0
Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano Shugaba Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ranar Laraba. Har yanzu, ministocin Buhari marasa kudirin gabatarwa na musharaka a ganawar ta yanar gizo An amince da muhimman ayyuka biyu a zaman yau Majalisar zartaswan...

Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba

0
Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba Akalla hukumomi 428 ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba zasu iya biyan albashin watan Nuwamba ba. Ben Akabueze, shugaban ofishin kasafi, ne ya sanar da hakan a ranar...

ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya – Emmanuel Ikwulonu Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya - Emmanuel Ikwulonu Rasuwa Allah ya yiwa kwamishinan lafiya na jihar Benue, Dr Emmanuel Ikwulonu, rasuwa. An tattaro cewa an yi wa Ikwulonu tiyata na wani rashin lafiya da ba a bayyana ba, amma sai...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta